Ado Bayero: Sarkin Kano

Ado Abdullahi Bayero Ado Bayero (Taimako·bayani)(An haifeshi: 25 ga watan Yuli shekara ta 1930 ya Rasu shida 6 ga watan Yuni shekara ta 2014).

tsohon sarkin Kano ne tun daga shekara ta 1963 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 2014. Ado Bayero ya kasance kafin ya zama sarkin kano shahararren ɗan kasuwa ne, kuma yayi aikin banki, tsohon ɗan sanda ne kuma Sannan yayi aiki a matsayin jakadan Nijeriya a ƙasar Senegal.

Ado Bayero: Sarkin Kano Ado Bayero
Ado Bayero: Sarkin Kano
Masarautar Kano

22 Oktoba 1963 - 6 ga Yuni, 2014
Muhammadu Inuwa (en) Fassara - Sanusi Lamido Sanusi
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano da Kano, 25 ga Yuli, 1930
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Mutuwa Kano da jihar Kano, 6 ga Yuni, 2014
Yanayin mutuwa  (cuta)
Ƴan uwa
Mahaifi Abdullahi Bayero
Yara
Ahali Muhammadu Sanusi I
Yare Gidan Rumfa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da sarki
Imani
Addini Musulunci
Ado Bayero: Sarkin Kano
Hotan gidan marigayi mai martaba tsohon sarkin Kano Alhaji Ado Bayero
Ado Bayero: Sarkin Kano
Marigari Ado Bayero
Ado Bayero: Sarkin Kano
hoton fadar ado bayaro
Ado Bayero: Sarkin Kano
The emir of kano

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

About this soundFile:Ha-Ado Bayero.oggHa-Ado Bayero.oggNijeriyaSenegalWikipedia:Taimako

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

GarafuniCiwon zuciyaZomoBarikanchi PidginPeugeot 807AbinciHadi SirikaAbdullahi BayeroYankin MaradiОMaganin gargajiyaMomee GombeAsalin jinsiMujaddidiAjamiAdamJerin ƙasashen AfirkaMasarautar GombeBabban shafiAdabin HausaAuta MG BoyHaɗaɗɗiyar Daular LarabawaBashir Bala CirokiHassan Sarkin DogaraiShukaAbujaCiwon hantaAbdullahi Umar GandujeMatan AnnabiTarihin NajeriyaKaduna (jiha)Tsohon CarthageIbrahim MandawariShaye-shayeAbdulwahab AbdullahMuhammadu BuhariJinin HaidaLokaciZayd ibn HarithahBasirAmina J. MohammedAuren HausawaWikipidiyaTarayyar AmurkaNasiru KabaraShi'aKebbiZamantakewar IyaliLissafiYadiyaWakilin sunaWikiDahiru Usman BauchiHadarin Jirgin sama na KanoKanuriHausaSallar NafilaGhanaSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeDuniyar MusulunciUlul-azmiAl’adun HausawaYaƙin Duniya na IIMaryam HiyanaAmurkaTarabaSadi Sidi SharifaiFibonacci🡆 More