Makkah

Birnin Makkah gari ne mai tarihi, birnin ya kasance a cikin nahiyar Asiya wato a cikin tsibirin Saudiya a Tarayyar Larabawa.

Wannan gari na Makkah shi ne birni mafi girma da shahara a duk faɗin nahiyar Asiya. Birni ne wanda Allah ya yi masa albarka tun da shi ne birnin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W).↵Albarkatun kasa Allah Ya azurta garin Makkah da yawan bishiyoyin Dabino da Inibi. Lallai birnin ƙayataccen birni ne wanda har ya wuce a iya misaltawa da sauran wurare. Haka zalika, ta ɓangaren albarkatun ƙasa, Allah ya hore wa birnin arziƙin man fetur da kuma gwala-gwalai da sauran ma'adanai, daban-daban.

MakkahMakkah
مكة المكرمة (ar)
Makkah

Wuri
 21°25′21″N 39°49′34″E / 21.4225°N 39.8261°E / 21.4225; 39.8261
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) Fassarayankin Makka
Babban birnin
Kingdom of Hejaz (en) Fassara (1916–1925)
Kingdom of Nejd and Hejaz (en) Fassara (1925–1932)
yankin Makka (1932–)
The Holy Capital Governorate (en) Fassara (1932–)
Yawan mutane
Faɗi 2,427,924 (2022)
• Yawan mutane 3,194.64 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 760 km²
Altitude (en) Fassara 277 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna Khalid bin Faisal Al Saud (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 1
Wasu abun

Yanar gizo holymakkah.gov.sa
Makkah
Kofar shiga Makkah
Makkah
photon Ka'aba a birnin Makka mai girma

Birnin Makkah shi ne birnin Manzon Allah na farko, a garin ne aka haife shi. A nan kuma ya girma tun gabanin a ba shi Annabta. Daga baya ne ya koma garin [Madinah]. Sunan Makkah ko kuma ka ce Bakkah ya samo asali ne daga sunan wani mutun daya fara zama a garin mai suna Bakkah. Larabawa na da mahimmanci a nahiyar gabas ta tsakiya saboda albarkar Ɗakin Ka'aba da yake a wurin.

Makkah

Tarihi

Makkah 
Zanen yanayin garin makka a wani karni na baya

Tufafi

Mulki

Addini

Qur'ani

Makkah 
hotal madina

Masallatai

Makkah 
Masallacin ka'aba


Makkah 
Masallacin Hydrabad Makka
Makkah 
Masallacin Ka'aba makka

Makkah

Madina

Makkah 
Cikin madina
Makkah 
Madina
Makkah 
Manyan gine ginen madina

Mutane

Al'adu

Tattalin arziki

Noma

Manazarta

Tags:

Makkah TarihiMakkah MulkiMakkah AddiniMakkah MutaneMakkah AladuMakkah Tattalin arzikiMakkah NomaMakkah ManazartaMakkahAsiyaDabinoLarabawaSaudiya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kawu SumailaAzareWakilin sunaMaryam Jibrin GidadoMakkahIzalaEbrahim Raisi2006Muhammad YusufAliyu AkiluZubar da cikiImam Malik Ibn AnasOmar al-MukhtarMaitatsineMama AminDuniyar MusulunciMaganin gargajiyaMalam MadoriIbrahim ZakzakyZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoHajara UsmanKashiItofiyaFassaraZumunciBarau I JibrinSao Tome da PrinsipeAmal UmarUmmi RahabQatarTauhidiMagaryaOffa Specialist HospitalJodanWaƙoƙi CossackHadiza Bala UsmanAlhaji Muhammad Adamu DankaboMaryam Abdullahi BalaKomfutaAmurka ta KuduMalamiWikisourceLibyaBayanauJerin sunayen Allah a MusulunciYankin Arewacin NajeriyaAminu DantataAkuJerin kasashenMuhammad Al-BukhariKalabaHusufin rana na Afrilu 8, 2024DiflomasiyaFalasdinuBoko HaramNuhuIbrahimSinLaosJerin shugabannin ƙasar NijeriyaKubra DakoAdamawaMohamed AboussalamDajin shakatawa na YankariCarles PuigdemontAdabin HausaFakaraHotoHarshen JapanSudanMaiduguri🡆 More