Fatima Abdullahi Washa Wacce aka fi sani da (fati washa) yar wasan Hausa ce a masana'antar fim ta Kanniwod.
Fati Washa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 21 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi |
An haifeta a ranar 21 ga watan Fabrairun, shekara ta alif dari tara da casa'in (1990),a jihar Bauchi.
Fati washa jaruma ce a Masana'antar Hausa fim, wacce ake ji da ita tayi tashe yanzun tadanyi sanyi , ta Kuma karo wuta a sabbin fina finanta.ansa mata suna washa ne saboda yawan fara'arta da dariya.fati washa tana daga cikin jerin mata da ake sakasu a jerin manyan yammatan kanniwud , washa fati batai aure bah , matakin karatun ta sakandari satifiket ke gareta , Amma kuma tanada burin cigaba da karatun ta, washa fati ta kware wajen Hawa wakokin Hausa ,sannan Kuma tana taka muhimmiyar rawa a fannin acting , dakuma rawa ta iya rawa, washa fati tayi soyayyah da babban jarumi adamu zango , wacce har sun dau hanyar aure maganar ta lalace,tayi fina finai da dama a kanniwud.musamman yanzun data zama acikin Shirin fim Mai suna labarina. Wanda rashin tsohuwar jarumar fim din nafisa Abdullahi yasa aka Nemo ita fati washa ta maye gurbinta, wanna yazama babbar nasara da daukaka ga jarumar a shigarta cikin Shirin na labarinah.sannan takara Wani suna da fice a wnnn Shirin na manyan mata na hadiza Aliyu gabon.
Tayi fina finai a baya da dama da suka hada da:
3 https://notjustnorth.com/fati-washa-net-worth-and-biography-updated-2023/ Archived 2023-06-23 at the Wayback Machine
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Fati Washa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.