Bashir Aliyu Umar

Dr.

Bashir Aliyu Umar

Farkon rayuwa

Bashir Aliyu Umar an haife shi a cikin garin kano dake a arewancin nageriya da ne ga Mai girma Dan Amar din kano

Karatu

BAshir yayi karatu a Jami'ar Ahmadu Bello dake cikin birnin Zazzau inda ya karanci Injiniyanci Lantarki, Sannan ya tafi Jami'ar Musuluncci ta Madina, dake kasar Saudi Arabia in ya sami Digirinsa na farko B.A, dana biyu M.A dana Ukku Phd. dukansu a bangaren HAdisi da Kimiyar Addinin Musulunci, Yayi karatun addinin musulunci na Fiqhu,Qur'ani, Tuhidi da Sauran fannonin Addinin Islama a Nageriya da Madina.

Aiki

Ya kasance malami a jami'ar BAyero dake Kano, wanda daga baya gwamnatin kano ta gayyace shi domin zama Sakatare na Din-din-din a ma'aikatar Shari'ah ta jahar kano. Aikin shi a ma'aikatar ya kunshi baiwa Gwamna shawara a kan harkokin shari'ar musulunci da kula da tsare tsare da shirye shirye na ma'aikatar. Ya kasance mamba a Commitee na harkar tattalin arziki na musulunci na sabon bankin musulunci da aka bude a wancan lokacin a nageriya mai suna JA'iz Bank, a wannan hali ne ya gabatar da laccoci da mukallu akan harkar bankuna bisa tsari da turbar Musulunci a najeriya, Sannan yayi aiki a matsayin Shugaba na Mashawarta na Addinin musulunci na Bankin Stanbic IBTC Najeriya, kuma yanzu haka mamba ne na Shari'ah Commitee of the International Islamic Liquidity Management Corporation,

Manazarta

Tags:

Bashir Aliyu Umar Farkon rayuwaBashir Aliyu Umar KaratuBashir Aliyu Umar AikiBashir Aliyu Umar ManazartaBashir Aliyu Umar

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MaiduguriFarisSokoto (jiha)Jerin Gwamnonin Jihar ZamfaraDaular UsmaniyyaAskiBBC HausaRuwan samaYammacin AsiyaKhalid ibn al-WalidIbrahim ZakzakyƘananan hukumomin NijeriyaBeverly LangAnnabi SulaimanFalasdinawaSallar asubahiRundunonin Sojin NajeriyaDuniyaNomaAureMuhammadu Abdullahi WaseWilliams UchembaNijar (ƙasa)Abdul Rahman Al-SudaisAustriyaZariyaBakoriSanusi Lamido SanusiDaouda Malam WankéBilkisu ShemaTarihin Najeriya2020Georgia (Tarayyar Amurka)Mu'awiyaTarihin Kasar SinRahama SadauTumfafiyakasuwancin yanar gizoSoAhmad Mai DeribeSoyayyaAnnabawa a MusulunciWilliam AllsopSaudi ArebiyaSahabban AnnabiGoogleFafutukar haƙƙin kurameDauramaTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100KaruwanciDubai (masarauta)Rakiya MusaMala`ikuBayajiddaSunayen RanakuRaisibe NtozakheBankunan NajeriyaVladimir PutinTekuZubeLiverpool F.C.Duniyar MusulunciBet9jaRanoTarken AdabiAfirka ta Tsakiya (ƙasa)Jihar RiversKuɗiJimla🡆 More