Kuɗi, a inda akafi amfani da kalmar, tana nufin kowane irin abu da ake amfani dashi a wajen cinikayya, ana kiran shi da turanci medium of exchange, musamman waɗanda ke kaiwa da dawowa, kamar Takardun banki da kwandala.
wani ma'anarsa shine ita wani tsari ne na kudi da ake amfani dasu musamman a cikin kasa. Ƙarkashin wannan ma'anar ne, Dalar Amurka, British pounds, Australian dollars, European euros da Russian ruble duk suka zama misalan kudi ne.
kudi | |
---|---|
legal fiction (en) da medium of exchange (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | legal tender (en) , nominal good (en) da standard of deferred payment (en) |
Amfani | payment (en) da trade (en) |
Suna saboda | groschen (en) |
Tarihin maudu'i | history of money (en) |
Akwai hanyoyin da ake samun kuɗi da yawa a duniya, ko a zamanin da bahaushe ya kasance yana da Ana iya miki din damina kudi sanao'in gargajiya.
Tun a wancen lokacin ya kasance yana yin su domin ya samu abun dogaro da kai wato idan yayi zai samu kudi imma ta hanyar saida abun ko kuma ta hanyar sashi wani aiki da yayi a biya shi lada, kodai ta hanyar yimasa kyauta ko ya roka a wajen wani.
Kudi yakasu kashi da yawa, cikinsu akwai. kwandaloli(coins), akwai takardar kudi, sannan a zamance akwai kudin yanar gizo-gizo. da sauransu wanda ada, Akanyi amfani da Gishiri ko karfe mai daraja kamar su 'azurfa zinare da Duwatsu masu daraja.
A wannan karnin kuma da muke ciki al'umma sun wayi gari da nau'in kudin yanar gizo dana irgen banki (bank money), awannan zamani akanyi cinikayya batareda da kudi a hannun mai sayan kayaba. Dalilin samun nau'in kudin zamani, muddin akwai katin banki (ATM Card) a hannun mai sayayyan ko kuma na'urar sadarwa kamar komfuta da wayar hannu.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kuɗi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.