Sunayen Ranaku

Ranakun mako da sunan mutanen da ake yi ma laƙabi dasu

Sunayen Ranakulaƙabi
Sunayen Ranaku
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na suna da name particle (en) Fassara
Rana Mace Namiji
Lahadi Ladi,Ladidi Ɗanladi
Litinin Altine,tinene Ɗanliti
Talata Talatu,Talatuwa Ɗantala
Laraba Balaraba Balarabe
Alhamis Lami Ɗanlami
Juma'a Jummai,Jumala Ɗanjummai
Asabar Asabe Ɗan asabe

Sunan Rana Kamar yadda ƙabilu da al'adu ke da sunaye daban-daban da dalilin sanya su, sunan rana na ɗaya daga cikin sunayen da Hausawa ke yin laƙabi da su. Sunan rana shi ne sunan da ake ba mutum laƙabi dashi akan ranar da aka haifi mutum a ita, mace ko namiji kamar yadda muke da kwanakin mako guda Bakwai:

  1. Lahadi
  2. Litinin
  3. Talata
  4. Laraba
  5. Alhamis
  6. Juma'a
  7. Asabar
Wadannan sune sunayen kwanakin mako a Hausa. 

Sunayen dake sama sune sunayen ranakun da akeyin laƙabi da su

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

KannywoodTheophilus Yakubu DanjumaHacktivist Vanguard (Indian Hacker)JalingoTsibirin BamudaAbdulwahab AbdullahShin ko ka san IlimiBobriskySadiya GyaleLittattafan HausaMaliFiqhun Gadon MusulunciPotiskumNuhuZainab AbdullahiUmmi KaramaAdam Abdullahi AdamSunmisola AgbebiJerin sunayen Allah a MusulunciPakistanFadila MuhammadJerin Sunayen Gwanonin Jihar SokotoZainab SambisaBayajiddaƊan siyasaInsakulofidiyaBagaruwaEnioluwa AdeoluwaDauramaAmal UmarYanar gizoMusulunci a IndiyaJihar KatsinaKaruwanciJigawaMohammed Buba MarwaJerin ƙauyuka a jihar KanoShari'aGarafuniKubra DakoMaɗigoFaransaAdabin HausaAhl al-BaytPatrice LumumbaUmmarun DallajeBudurciLarabciIbrahim Ahmad MaqariBotswanaHausa–FulaniNuhu RibaduIbrahim ZakzakySomaliland shillingDamascusNasir Ahmad el-RufaiBarikanchi PidginSurahTarihin HabashaKalaman soyayyaSanatocin Najeriya na Majalisar Dokoki ta Kasa ta 9Halfaouine Child of the Terraces (fim)Maryam Bukar HassanBashir Aliyu UmarAl-AjurrumiyyaShehuBasirLandanTarihin Kasar SinAdamAhmad Mai DeribeFati WashaBaiko🡆 More