Tarihin Najeriya: From YuSuf Sahabi

Za a iya gano tarihin Nijeriya daga mazauna na farko wadanda suka wanzu tun daga aƙalla alif 13,000 BC da kuma wayewar farko irin su al'adun Nok wanda yasoma kusan daga alif 1500 BC.

Yawancin tsoffin al'ummomin Afirka sun zauna a wannan yankin da aka fi sani da Najeriya a yau, irinsu Masarautar Nri, Daular Benin, da Daular Oyo. Musulunci ya iso Najeriya ne ta daular Bornu tsakanin (1068 AD) da kasashen Hausa wajen (1385 AD) a ƙarni na 11, yayin da addinin Kiristanci ya shigo Najeriya a ƙarni na 15 ta hanyar Augustawa da Capuchin sufaye daga Kasar Portugal.[ana buƙatar hujja] Daular Songhai ta mamaye wani sashe na yankin. Son Ali ne ya kafa garin Gao a matsayin babban birnin daular, duk da cewa akwai jihar Songhai a yankin Gao tun daga karni ta 11. Wasu muhimman birane a jihar sun hada da Timbuktu da Djenné wadanda aka kame a shekarun alif 1468 da shekarata alif 1475 bi da bi, inda suka zamo cibyar kasuwanci sannan daga kudu akwai arewacin jihar Akan wato Bonoman. Daga ƙarni na 15, ƴan kasuwar bayi Turawa sun isa yankin don siyan ’yan Afirka bayi a matsayin wani ɓangare na cinikin bayi na Atlantic, wanda ya fara a yankin Najeriya na zamani; tashar jiragen ruwa ta Najeriya ta farko da ’yan kasuwar bayi da Turawa ke amfani da ita ita ce Badagry, tashar ruwa ta bakin teku. ƴan kasuwan yankin sun ba su bayi, tare da haifar da rikice-rikice tsakanin ƙabilun yankin da kuma kawo cikas ga tsofaffin tsarin kasuwanci ta hanyar Trans-Sahara.

Tarihin Najeriya: From YuSuf SahabiTarihin Najeriya
history of a country or state (en) Fassara
Tarihin Najeriya: From YuSuf Sahabi
Bayanai
Facet of (en) Fassara Najeriya
Ƙasa Najeriya
Wuri
Tarihin Najeriya: From YuSuf Sahabi

Manazarta

Tags:

AfirkaAl'adar NokBadagryDaular Kanem-BornuDaular SonghaiDjennéGao (gari)Hausa BakwaiMasarautar BeninMasarautar NriMasarautar OyoMusulunci a NajeriyaNajeriyaSon AliTimbuktuWikipedia:Citation needed

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Roger De SáAbdul Rahman Al-SudaisRahama hassanKanoShahoRahma MKBasirMansura IsahDaular SokotoMohamed BazoumFatanyaHadiza MuhammadƘananan hukumomin NijeriyaJihar RiversYammacin AsiyaBola TinubuIbrahim NarambadaAliyu Magatakarda WamakkoLizelle LeeSeyi LawTattalin arzikiKano (jiha)Ango AbdullahiIspaniyaZahra Khanom Tadj es-SaltanehLebanonHassan GiggsRaisibe NtozakheSa'adu ZungurCadiHabbatus SaudaBulus ManzoRobyn SearleUmar Abdul'aziz fadar begeAbdullahi Abubakar GumelBukukuwan hausawa da rabe-rabensuDauramaRashtriya Swayamsevak SanghNadine de KlerkJoshua DobbsBankunan NajeriyaOmar al-MukhtarWataMalam Lawal KalarawiAbdullahi BayeroZumunciNonkululeko MlabaHutun HaihuwaHarkar Musulunci a NajeriyaAnnabi SulaimanKasashen tsakiyar Asiya lAl Kur'aniWakilin sunaSallar Idi BabbaKimiyya da fasahaKatsina (birni)UkraniyaJakiJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaMuhammadBuzayeChristopher ColumbusMa'anar AureKiristanciLibyaFloridaRukky AlimKalma me harshen damoMax AirLaberiyaTuranciClassiq🡆 More