Mansura Isah: Yar wasan hausa a Nigeria

Mansura Isah tsohuwa kuma shahararriyar jaruma a Kannywood kuma Darakta ce, wace ta yi shura a shekarun baya ,an haifeta a ranar 25 ga Fabrairu, ita kanwarta mai suna Maryam Isa itama wacce ta ke jaruma a kannywood wacce ita ma shahararriyar 'yar fim ce.

Mansura Isah kyakkyawar jaruma doguwa kuma yar baiwa, wacce ta fara aiki a matsayin mai daukar bidiyo ta mata ta farko a Kannywood kafin daga baya ta tsindima cikin wasan kwaikwayo a karshen shekarun Mansura tana tsaka da cin kasuwar ta sai aka ji zata yi aure a shekarar 2007 da shahararren jarumi Sani Musa Danja Sun haifi ƴaƴan su huɗu, Khadijatul Iman, Khalifa Sani, Yakubu da Yusuf. Mansura haifaffiyar garin Kano ce.

Mansura Isah: Yar wasan hausa a Nigeria Mansura Isah
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a Jarumi

Sana'ar fim

Mansura ta taka rawa a finafinai da yawa kamar 'Yan Mata da Gurnani da Jurumai da Zazzabi da Turaka da sauransu. Mansura Isah ita ce ta kirkiro gidauniyar 'Toay's Life Foundation' sannan kuma ta fi mayar da hankali a kan rubuta fina-finai ga furodusoshi wadanda ke biyanta.

Manazarta

https://www.360dopes.com/mansura-isah-biography-and-pictures/

Tags:

KannywoodSani Musa Danja

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

FaransaHafsat IdrisKanyaIbrahimShams al-Ma'arifMarsha CoxYemenLuksamburgDauda Kahutu RararaAddiniMaɗigoPharaohTantabaraZamantakewar IyaliLithuaniaDabarun koyarwaMuhammad Gado NaskoJegoSunayen Annabi MuhammadAbdulsalami AbubakarAbu Ishaq al-HewenyZainab BoothUwar Gulma (littafi)Littattafan HausaAishwarya RaiManyan Fina-finan Masar 100 na Bibliotheca AlexandrinaAhmad Ibn HanbalTunjereAbū LahabAjamiRanaWikiJerin ƙasashen AfirkaTuraiSadiya GyaleShehu Hassan KanoIlimiKanuriShaye-shayeCanjin yanayiNepalKanjamauJerin kasashenKogin LogoneElizabeth TaylorAbujaAmurkaKameruTarihin Ƙasar IndiyaSaratu Mahmud Aliyu ShinkafiZariyaZamfaraBattle of KwatarkwashiJerin ƙauyuka a jihar JigawaJohn ButlerAustriyaAbubakar Tafawa BalewaMurja IbrahimSal (sunan)IranRuwan BagajaAdamawaDawaJerin Jihohin Najeriya dangane da faɗin ƙasaAdabin HausaDuniyar MusulunciBukukuwan hausawa da rabe-rabensuBashir Aliyu UmarFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaIbrahim TalbaGaruwaAnnabi SulaimanUrduTarihin Ƙasar Japan🡆 More