Malam Lawal Kalarawi

Malam Lawal Ƙalarawi shahararren malamin addinin Musulunci ne a Jihar Kano wanda yayi Shura a ƙarshen ƙarni na ashirin.

Malamin yana bin salon barkwanci a lokutan gudanar da wa'azin sa, inda yake yin maganganu na bayar da dariya harma da na katobara. Malamin ya sha ɗauri a hukumomin gwamnatin soji a sakamakon ɓamɓarmar sa da barkwancin sa. Wasu daga chikin falsafofinsa, "Idan mutum yayi karatun daya wuce hankalin mutane ba zasu iya dinga fahimtarsa ba. Shahararren malami ne.

"Alkur'ani bai boye komai ba,malamai ne idan sunzo karatu basa bayyanawa yadda ya kamata,

"Mulki idan ya hadu da son Allah da tsoron Allah sai Kasa ta gyaru, in kuma ya hadu da kin Allah da Annabi sai Kasa ta bachi, ai ta chuta a chikinta.

Ko baka da asiri ka saki ranka kada ka nufi kowa da mugun nufi wallahi duk Wanda yayi maka Sammu sai ya koma kansa. Abba Rabiu matallawa

Manazarta

Tags:

Jihar KanoMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jerin Ƙauyuka a jihar NejaSalihu JankiɗiAbdulrazak HamdallahAdamZomoYanar gizoNijeriya2012Al-UzzaTarihiSaint-PetersburgAljeriyaShugaban kasaIraƙiAzerbaijanRimin GadoHamza al-MustaphaAli KhameneiTarayyar TuraiAngo AbdullahiShareefah IbrahimIbrahimKa'idojin rubutun hausaDauda Kahutu RararaMaguzawaZamantakewar IyaliJana NellMansur Ibrahim SokotoYaƙin Duniya na IHawan jiniLesothoCiwon Daji Na BakaJoshua DobbsRahma MKGhanaJapanAhmadu BelloSoyayyaModibo AdamaMiguel FerrãoYaƙin basasar NajeriyaAbba Kabir YusufPotiskumAureNijarSaudi ArebiyaArewa (Najeriya)Rukunnan MusulunciZubar da cikiSiriyaMaryam HiyanaLizelle LeeA Tribe Called JudahDavid BiraschiAlhaji Ahmad AliyuLokaciDalaJabir Sani Mai-hulaKitsoKairoYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Ibrahim NarambadaIbrahim Ahmad MaqariIbrahim ShekarauJerin Sunayen Gwanonin Jihar BauchiAliko DangoteKannywoodShuaibu KuluHafsat IdrisGidaTarihin KanoƳan'uwa MusulmaiZainab AbdullahiMagaryaAlgaitaWakilin suna🡆 More