[[File:Wooden hourglass 3.jpg|thumb|150px|right|Zubowar kasa a madubin-sa'a ana amfani dashi wurin auna lokaci.
Kuma hakan ke nuna yanzu da ake ciki a tsakanin baya da kuma gaba.
Lokaci | |
---|---|
vector quantity (en) da spatio-temporal entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | series (en) |
Bangare na | spacetime (en) |
Karatun ta | philosophy of space and time (en) , general relativity (en) da sociology of time (en) |
Quantity symbol (string) (en) | t da τ |
Shafin yanar gizo | w3.org… |
Has characteristic (en) | unidirectionality (en) da time factors (en) |
Manifestation of (en) | measurable set (en) |
Lokaci: nuni ne ga wata gaba da ake ciki, ta dare ko rana. Kuma mizani ne na faruwar da babu kakkautawa sai dai cigaba dan kasancewa al'amurra cikin yanayi masu aukuwar da ba dawowa baya sai dai cigaba daga yanzu zuwa gaba.
Lokaci adadi ne da ake aunawa aukuwar dukkan al'amurra don tantance gabar aukuwar lamarin ko, jera lokuta. Ana amfani da lokaci domin daidaita lokacin da ababen da suka faru ko nisan lokaci da ke tsakaninsu, da kuma yawan nisan lokacin da karar sautin lokaci.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Lokaci, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.