Wakilin Suna

Wakilin suna wannan wata kalma ce ta nahawu wadda ake amfani da ita a matsayar suna.

Wakilin suna na iya zama gurbin suna a ɓangaren wanda ya yi aiki ko kuma a ɓangaren wanda aiki ya faɗa a kan shi a cikin jimla.

Wakilin Sunawakilin suna
bangaren magana
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pro-form (en) Fassara
Bangare na suna
Facet of (en) Fassara suna
Represents (en) Fassara replacing entity (en) Fassara

Na'uikan wakilin suna

1.Wakilin suna na Mutum sune suka kasu gida biyu. Wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda ya yi aiki ko mai magana sune, Ni,kai,ke,ita,mu,ku,su. Sai kuma wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda aiki ya faɗa kansa ko wanda ake magana a kansa waɗannan sune kamar haka: shi,ta,mu, su

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MuhammadNafisat AbdullahiBeninJima'in jinsiMarisTurkmenistanBarcelonaTarihin NajeriyaMakarantar FiramareMakkahKarin maganaKebbiJerin ƙauyuka a jihar KebbiMutuwaShukaShu'aibu Lawal KumurciUmmu SalamaHakar ma'adinaiSri RamadasuMaganin GargajiyaJerin Gwamnonin Jahar SokotoFati WashaGajimareSana'o'in Hausawa na gargajiyaAuta MG BoySiriyaShugabanciWikiquoteFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaShaho2021Wakilin sunaAliyu Ibn Abi ɗalibTaliyaBabban shafiIndiyaAishwarya RaiSufanciIzalaMaganin gargajiyaKhadija ShawTunjereSikkimMartha AnkomahKunkuruHacktivist Vanguard (Indian Hacker)MalamiGabas ta TsakiyaTarihin Ƙasar JapanAdamu a MusulunciUlul-azmiCarles PuigdemontSani SabuluNuhu PolomaFarisGeorgiaKanadaBashir Aliyu UmarSoyayyaIngilaDoualaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaTehranAbay SitiMatan AnnabiAikatauMuhammad gibrimaAustriyaMaɗigoFulaniPleurisyMichael Ade-Ojo🡆 More