Dala: Ƙaramar hukuma a cikin birnin jihar Kano

Dala ƙaramar hukuma ce mai ɗauke da jama'a da dama a jihar Kano, Najeriya a cikin birnin Kano, wadda aka ƙirƙira a cikin watan Mayun shekarar 1989, daga tsohuwar ƙaramar hukumar Kano.

Dala tana can arewa maso yamma na cikin birnin Kano. Hedikwatar Ƙaramar hukumar Dala tana cikin unguwar Gwammaja a cikin birnin Kano. Ita ce karamar hukuma mafi girma a jihar Kano.

Dala: Tarihi, Yanayin yanki, Tattalin ArzikiDala
Dala: Tarihi, Yanayin yanki, Tattalin Arziki

Wuri
Dala: Tarihi, Yanayin yanki, Tattalin Arziki
 12°01′N 8°29′E / 12.02°N 8.48°E / 12.02; 8.48
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 19 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Dala local government (en) Fassara
Gangar majalisa Dala legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Dala: Tarihi, Yanayin yanki, Tattalin Arziki
Garin Dala
Dala: Tarihi, Yanayin yanki, Tattalin Arziki
Masallaci a garin dala
Dala: Tarihi, Yanayin yanki, Tattalin Arziki
Dala_Hill_in_Kano_State_03

Tarihi

Ƙaramar Hukumar Dala tana ɗauke da Tudun Dalla wanda sunan Ƙaramar Hukumar ya samo asali ne daga Sunan "Tudun Dala" kuma ta taba zama babban birnin masarautar Kano.

Yanayin yanki

Tana da yanki 19 km2 da yawan jama'a 2 a lissafin ƙidayar shekarar 2006. Dala ita ce ƙaramar hukuma mafi girma a Najeriya.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 700.

Tattalin Arziki

Daga cikin shahararrun ayyukan tattalin arziki da kasuwanci a Dala su ne rini, ƙira, yin burodin, yin tukunya, noma, kamun kifi, yin takalma da sauran ayyukan kasuwanci.

Siyasa

Ƙaramar hukumar cibiyar siyasa ce yankin ( Hausa ) ma'ana 'Cibiyar Dimokuraɗiyya ta Najeriya'.

Ilimi

Tana Ɗaya daga cikin makarantun haɗin kan Najeriya, Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnati ta Dala.

Mutane

Ƙaramar hukuma ce fitaccen ɗan siyasar nan Malam Aminu Kano wanda haifaffen ƙaramar hukumar Sudawa Gwale ne, amma yana da gidansa na ƙashin kansa a ƙaramar Hukumar Dala, gidan nasa ne gwamnatin tarayya ta mayar da shi cibiyar bincike da horas da dimokaradiyya domin girmamawa gareshi da kuma dawwamar da sunansa, adana koyarwarsa da ra'ayoyinsa ga al'ummai masu zuwa.

Wani fitaccen ɗan kasuwa kuma hamshaƙin attajirin nan na Najeriya, Alhaji Aminu Dantata wanda zuriyarsa suka yi hijira daga Bebeji zuwa Sarari/Koki a ƙaramar hukumar Dala.

Sanannen dangi

  • Madinawa mafi yawanci ana samun su a Bakin Ruwa.

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Dala TarihiDala Yanayin yankiDala Tattalin ArzikiDala SiyasaDala IlimiDala MutaneDala Sanannen dangiDala ManazartaDalaKano (birni)Kano (jiha)NajeriyaƘananan hukumomin Najeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jihad BenchlikhaYakin Falasdinu na 1948Ƙofofin ƙasar HausaSani Umar Rijiyar LemoSahabban AnnabiZainab AbdullahiGuidan SoriDahiru MohammedAbdul Rahman Al-SudaisSaddam HusseinShruti HaasanBurkina FasoShehu ShagariUkraniyaWaken suyaKate MolaleIbrahim NiassAnnabawa a MusulunciPlateau (jiha)Shugaban NijeriyaAli Modu SheriffFatima Ali NuhuƘofar DurɓiAdolf HitlerAhmed MusaNajeriyaCiwon hantaIbrahim BabangidaAnnabi IshaqMatan AnnabiKimiyar al'ummaIbrahim ShekarauIzalaBabba da jakaMaryam Musa WaziriMuhammadNuhu PolomaNasir Ahmad el-RufaiGrand PBello TurjiTauraron dan adamMakahoAllahTY ShabanAbubakar Tafawa BalewaGanuwaUmar M ShareefPakistanMorellMusulunciAhmadu BelloAl'aurar NamijiLokaciKuɗiKoriya ta ArewaLagos (birni)Muhammad Ibn Musa AlkhwarizmiFatimaBankiAbubakar Shehu-AbubakarKano (birni)Hamisu BreakerYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948KarakasBeninSaudiyyaAbba el mustaphaSo🡆 More