Dauda Kahutu Rarara: Mawakin siyasa

Dauda Adamu Kahutu Rarara wanda aka fi sani da Rarara, an haife shine a ( jihar Katsina ) shahararren mawaƙin ƴan siyasa ne a Nijeriya, mawaƙi a fannin rera waƙoƙin yan siyasa kuma marubucin wakoki, Ni Abdussamad nace Dauda Kahutu Rarara yafi kowa kudi a masana'antar Kannywood.

wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen rera waƙoƙin ƴan jam'iyar(APC) All Progressive Congress a babban zaɓen Najeriya na shekarar 2015, musamman ma ga tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari..

Dauda Kahutu Rarara: Rayuwar farko da ilimi, Siyasa, Wakokinsa Dauda Kahutu Rarara
Dauda Kahutu Rarara: Rayuwar farko da ilimi, Siyasa, Wakokinsa
Rayuwa
Haihuwa Jihar Katsina, 13 Satumba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Musulunci
Karatu
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Dauda Kahutu Rarara: Rayuwar farko da ilimi, Siyasa, Wakokinsa
Dauda kahutu rarara

Rayuwar farko da ilimi

An haifeshi ne a jihar Katsina a wani kauye da ake kira Kahutu, Yayi karatun Alqur'ani a makarantar Almajiranci, wata hanyar gargajiya ce ta Hausawa ta koyon addinin Musulunci.wato (kolanta).

Siyasa

Rarara ya kasance sananne ne yayin babban zaben Najeriya na 2015, lokacin da yake rera wakoki da dama ga Muhammadu Buhari da kuma adawa da shugabancin Goodluck Jonathan a galibin wakokin nasa. A watan satumba na 2020, Rarara ya nemi gudummuwa daga masoyan Muhammadu Buhari, don tura masa Naira dubu daya domin sakin bidiyon minti biyu na yabon Muhammadu Buhari, cikin kasa da awanni 48 Ya karbi Naira miliyan 57 don sakin wakar wacce Ya yaba Muhammadu Buhari.

Wakokinsa

Dauda kahutu rarara yayi wakoki da dama, ga kaɗan daga cikin fitattun wakokinsa;

  • Ƙwai cikin ƙaya
  • Saraki sai Allah
  • Masu Gudu-su-Gudu
  • Buhari ya Dawo
  • Baba Buhari dodar
  • Jahata ce
  • Kwana ɗarin Dallatu
  • Kano ta Gandujace
  • Ubban Abba zama daram
  • Malam sha'aban
  • Jaagaba ya karɓi
  • Gawuna is coming
  • Kashim sauransu.
  • Ganduje shugaban faty.

Shugaban 13x13

Shine shugaban kungiyar matasan kannywood ta 13x13, wata kungiya ce ta adadin mutum sha ukku (13), kuma ko wanne mutum daya daga cikin su sha ukkun yana da mutum 13 dake ƙarkashinsa.

Sukar

Wasu futattun matasa sun afkawa Rarara yayin da yake daukar bidiyo a jihar Katsina. Ana zargin sa da wawure Naira Miliyan 100 da jam'iyyar siyasa ta All Progressive Congress ta ba wa duk wadanda ke rera wakoki ga ƙungiyar siyasa.[ana buƙatar hujja]

.

Manazarta

Tags:

Dauda Kahutu Rarara Rayuwar farko da ilimiDauda Kahutu Rarara SiyasaDauda Kahutu Rarara WakokinsaDauda Kahutu Rarara Shugaban 13x13Dauda Kahutu Rarara SukarDauda Kahutu Rarara ManazartaDauda Kahutu RararaAll Progressives CongressAminu Bello MasariJihar KatsinaKatsina (jiha)Muhammadu BuhariNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

NajeriyaSumayyah yar KhabbatGafiyaRwandaTailanShehu Abubakar AtikuMutuwaYahudawaKurciyaSallolin NafilaNumidia LezoulTalo-taloAzareHadiza Bala UsmanNijar (ƙasa)Usman Dan FodiyoLaosJerin gidajen rediyo a NajeriyaMasallacin ƘudusMaiwaZirin GazaAmina UbaFuruciBOC MadakiTibiHusufin rana na Afrilu 8, 2024Murja IbrahimMasarautar SulejaSaray KhumaloUmmi KaramaAnnabi SulaimanAliyu AkiluKazaGado a MusulunciJinin HaidaHarsunan NajeriyaGabas ta TsakiyaYaƙin Duniya na IWiki CommonsAlbani ZariaDikko Umaru RaddaArewa (Najeriya)Alhaji Muhammad Adamu DankaboAstanaHadisiSayyadina AbubakarSaratu GidadoBahati BukukuMasarautar NajeriyaFarisawaSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeKagaraCandice ForwordSanskritAbujaYanar Gizo na DuniyaMasallaciHussain Abdul-HussainMorisBaikoAmurka ta KuduSheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar lemuCristiano RonaldoƘabilar KanuriGaiwaZanzibarBurj KhalifaHabbatus SaudaKirariYaren TyapMuhammad YusufSir Yahaya Memorial HospitalArmeniya🡆 More