Mutane sama da 154,000,000 yan Najeriya musulmai ne kenan sama da rabin yan kasar wato 70% ne ke bin tafarkin addinin Musulunci .
Mafi yawan musulman Najeriya mabiya Sunnah ne, Duk da haka da akwai mabiya Dariku da Shi'a marasa rinjaye a wadansu daga cikin biranen kasar kamar Zariya, Borno, Neja, Sokoto, Kano da dai sauran su. Duba Shi'a a Najeriya. Mafi yawan musulman Nigeria mazauna ne na bangaren arewacin kasar, sannan akwai adadin mabiyan musulunci a yankin kudu mask gamma na kasar Nigeria. Akwai kadan daga mabiya Ahmadiyya darikar da ta fara a karni na 19 a kasar Indiya. Kungiyar da take bincike akan harkokin addinai ta Duniya wato Pew Forum on religious diversity tace kash 12%.
Musulunci a Najeriya | |
---|---|
Islam of an area (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Islam on the Earth (en) da religion in Nigeria (en) |
Facet of (en) | Najeriya |
Ƙasa | Najeriya |
Na musulman Najeriya mabiya Shi'a ne, yayin da 3% ke bin Ahmadiyya.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Musulunci a Najeriya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.