Kambodiya

Kambodiya kasa ce da ke kudu maso gabashin Asiya kuma ta na da jama'a da yawansu ya haura miliyan 13.

Sunan babban birnin kasar Phnom Penh. Kambodiya ta samo asali ne daga daular Hindu da Buddha, wadda ta mulki yankunan Indonesiya da China tsakanin karni na 11 zuwa karni na 14.

KambodiyaKambodiya
កម្ពុជា (km)
Flag of Cambodia (en) Royal Coat of Arms of Cambodia (en)
Flag of Cambodia (en) Fassara Royal Coat of Arms of Cambodia (en) Fassara
Kambodiya

Take Nokor Reach (en) Fassara

Kirari «ជាតិ សាសនា ព្រះមហាក្សត្រ»
Wuri
Kambodiya
 12°30′N 105°00′E / 12.5°N 105°E / 12.5; 105

Babban birni Phnom Penh
Yawan mutane
Faɗi 16,005,373 (2017)
• Yawan mutane 88.41 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Khmer (en) Fassara
Addini Buddha, Musulunci, Kiristanci da animism (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Southeast Asia (en) Fassara
Yawan fili 181,035 km²
Wuri mafi tsayi Phnom Aural (en) Fassara (1,813 m)
Wuri mafi ƙasa Gulf of Thailand (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 Nuwamba, 1953
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati constitutional monarchy (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Cambodia (en) Fassara
• King of Cambodia (en) Fassara Norodom Sihamoni (en) Fassara (14 Oktoba 2004)
• Prime Minister of Cambodia (en) Fassara Hun Manet (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 26,961,061,152 $ (2021)
Kuɗi riel (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .kh (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +855
Lambar taimakon gaggawa 119 (en) Fassara, 117 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasa KH
Kambodiya
Kambodiya
kasar cambodiya
Kambodiya
kudin Kambodiya
Kambodiya
tsaunukan kasar camboniya

Yawancin ‘yan kasar Kambodiya mabiya addinin Buddha ne, amma kuma akwai musulmi da dama da chinese ‘yan asalin kasar, da yan asalin kasar Vietnam da kuma yan tsirarun yarurruka da ke zaune akan tsaunuka.

Kasar Kambodiya na makwabtaka da kasashen Thailand a yammaci da kuma yamma maso arewa, Laos a arewa maso gabas da Vietnam a gabas da kudu maso gabas. A kudu tana fuskantar kogin Thailand.

Siyasa

Siyasa a kasar Kambodiya ta kafu ne akan tafarkin kundin tsarin mulkin kasar na 1993, kuma tsari ne da aka yi da ke da Sarki da kuma Firaminista, wadanda wakilan jama'a ne ke zabansu. Firaministan kasar shi ne shugaban gwamnati, wadda ta kunshi jam'iyyu dabam-dabam, a yayin da kuma sarki shi ne shugaban kasa. Sarki ne ke nada Firaminista tare da shawara da kuma yardar majalisar koli ta kasar. Firaminista tare da ministocin sa na da ikon zartar da doka a gwamnati, a yayin da alhakin tsara dokoki ya rataya ne akan majalisun dokoki da kuma bangaren masu zartar da dokar.

Kambodiya 
Masarautar Kambodiya

A ranar 14 ga watan Oktoba, wata majalisa ta musamman mai wakilai 9, ta zabi Sarki Norodom Sihamoni, a wani tsari na zabe da aka yi cikin gaggawa, sati daya bayan Sarki Norodom Sihanouk (1922 – 2012), ya kuma ki amincewa. Zaben sarki Sihamoni ya sami albarkacin Firaminista Hun Sen da shugaban majalisar dokokin kasar, Norodom Ranariddh, wadanda dukkan su wakilai ne a majalisar zaben sarki. An rantsar da sabon sarkin ne a ranar 29 ga watan Oktoba, a babban birnin Kambodiya, wato Phnom Penh.

Kambodiya 
wani sashen baangaren albarkatun mai na kasar cambidiya

Masana'antun kasar Kambodiya dai sune na sutura, yawon shakatawa da kuma gine-gine. A shekara ta 2007, yawan bakin da suka ziyarci kasar daga kasashen waje ya haura miliyan biyu. An gano mai da albarkatun kasa a karkashin ruwan dake zagaye da kasar a shekara ta 2005, kuma idan aka fara zakulo wadannan albarkatun kasa a shekara ta 2011, to ana ganin cewa kudin shigan da za a rika samu daga Man zai habaka arzikin kasar ta Kambodiya

Tarihi

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Kambodiya 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

Kambodiya 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Kambodiya 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya
Kambodiya 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Kambodiya 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Tags:

AsiyaIndonesiyaPhnom PenhSin

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Masabata KlaasRashabq93sWataDikko Umaru RaddaSaint-PetersburgNuhuSunnahJerin mawakan NajeriyaIvory CoastZirin GazaHafsat GandujeLehlogonolo TholoIsaJerin shugabannin ƙasar NijeriyaShah Rukh KhanAsturaliyaSudanOmkar Prasad BaidyaUmar Ibn Al-KhattabGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiSallahGwarzoMaryam MalikaPrincess Aisha MufeedahKasashen tsakiyar Asiya lRobyn SearleAnnabi YusufMieke de RidderMagaryaHauwa MainaMaganin shara a ruwaNahiyaGidaAfirka ta Tsakiya (ƙasa)Zainab AbdullahiSankaran NonoSadarwaKayan kidaMaryam NawazYanar Gizo na DuniyaJa'afar Mahmud AdamƘungiyar Ƴantar da MusulmaiYanar gizoJalingoShukaBBC Hausa2008Lawan AhmadAlgaita2012Bruno SávioTekuDagestanSam DarwishIbrahim ZakzakyCiwon hantaAlp ArslanMisraJean McNaughtonFaggeTarayyar TuraiPharaohDuniyaMafarkiMaɗigoEileen HurlyRamin ThaboKogin HadejiaLalleMuhammad Yusuf🡆 More