Maryam Malika

Maryam Mohammed Malika wacce akafi sani da malika an haife ta a garin Kaduna kuma ita tsohuwar jarumar masana'antar shirya fina finan hausa ce.

Aikin fim

Maryam dai ta taso da tashen ta a masana'antar da kannywood inta tayi fitattun fina finai na wasu daga cikin manyan jarumai. Anan nan kwatsam sai akaji maryam zatayi aure wanda hakan shine ya sanya aka daina ganin ta a fina finan hausa baki daya.

Fina-finai

Ga wasu daga cikin fina-finan ta;

  • Malika
  • Soyayyar facebook
  • Garin Gabas
  • Wasila
  • Zara
  • Mallakar miji
  • Gargada
  • Adon gari
  • Izzar so (Hausa series)

Iyali

Maryam ta taba yin aure har da `ya`ya amman yanzu auren ya mutu.

Manazarta

.

Tags:

Maryam Malika Aikin fimMaryam Malika Fina-finaiMaryam Malika IyaliMaryam Malika ManazartaMaryam Malika

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Hadiza MuhammadISBNMalam Lawal KalarawiAnnabi SulaimanAbd al-Aziz Bin BazIraƙiAlhaji Muhammad Adamu DankaboMuhammad gibrimaArmeniyaAli NuhuYemenHafsat IdrisDaular MaliKungiyar AsiriMuhammadu Sanusi ILarabaMadinahJamhuriyar Dimokuraɗiyyar KwangoDinesha DevnarainAlgaitaAbba el mustaphaAskiJean McNaughtonDikko Umaru RaddaBirtaniyaShekaraRana (lokaci)PakistanSunmisola AgbebiWaken suyaRaka'aTumfafiyaAnnabawa a MusulunciAzman AirSadi Sidi SharifaiSudanBeninMutanen NgizimKatsina (jiha)Sanusi Lamido SanusiJabir Sani Mai-hulaImam Malik Ibn AnasKabiru GombeAngo AbdullahiKarin maganaHassan Usman KatsinaIbrahim NarambadaMiyar tausheGwamnatiRubutaccen adabiGbokoSabulun soloLizelle LeeJerin jihohi a NijeriyaJerin AddinaiYankin Arewacin NajeriyaAlqur'ani mai girmaTalibanRashaJerin ƙasashen AfirkaKalabaPharaohKairoFalalan Salatin Annabi SAWAhmadu BelloSaudiyyaZulu AdigweTarihin KanoTalo-taloBornoRashtriya Swayamsevak SanghShams al-Ma'arifTsakaKitsoJami'ar Bayero🡆 More