Thailand (lafazi: /tayilan/) ko Masarautar Thailand ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya.Thailand tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 513,120.
Thailand tana da yawan jama'a kimanin, 68,863,514, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Thailand, Bangkok ne.
Tailan | |||||
---|---|---|---|---|---|
ประเทศไทย (th) Сиам (ru) Сиам (ru) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Thai National Anthem (en) | ||||
| |||||
| |||||
Official symbol (en) | Asian elephant (en) , Cassia fistula (en) da sala (en) | ||||
Inkiya | Land of Smiles | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bangkok | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 66,188,503 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 128.99 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Thai | ||||
Addini | Buddha, Musulunci da Kiristanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Southeast Asia (en) | ||||
Yawan fili | 513,119.5 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Doi Inthanon (en) (2,565 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Gulf of Thailand (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Siam (en) | ||||
1238: Sukhothai Kingdom (en) 28 Disamba 1768: Thonburi Kingdom (en) | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Thailand (en) | ||||
Gangar majalisa | National Legislative Assembly of Thailand (2014) (en) | ||||
• King of Thailand (en) | Vajiralongkorn (en) (1 Disamba 2016) | ||||
• Prime Minister of Thailand (en) | Srettha Thavisin (en) (2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 505,568,057,004 $ (2021) | ||||
Kuɗi | baht (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .th (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +66 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 191 (en) , 199 (en) da 1669 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TH | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | thaigov.go.th | ||||
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
| |||||
shugaba | Prayut Chan-o-cha | ||||
Babban birni | Bangkok | ||||
Gagana tetele | |||||
Tupe | Bath (THB) | ||||
mutunci | 67,959,000 (2015) | ||||
Thailand ta samu ƴancin kanta a ƙarni na sha uku bayan haifuwar Annabi Issa. Sarkin Thailand Maha Vajiralongkorn ne daga shekara ta 2016. Firaministan Thailand Prayut Chan-o-cha ne daga shekara ta 2014.
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan | Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tailan, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.