Princess Aisha Mufeedah

Princess Aisha Mufeedah wadda akafi sani da Sabuwar Salma a shirin Kwana Casa'in an kuma haifeta a jihar Borno, Maiduguri inda ta girma a babban birnin tarayya Abuja.

Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma a shirin Kwana Casa'in) an haifeta a shekarar 1999, Jarumar na daya daga cikin shahararrun mawaka mata dake rera wakoki na hausa da turanci a arewacin Najeriya, jarumar ta kware wajan Singing, songwriting da kuma rapping. Jarumar kuma ta samu lambar yabo ta Arewa women hiphop act (rapper), CAFE, 2016/17.

Wasu daga cikin wakokin ta

• Sixteen

• Hot spot

• Leg chain

• Ji mana

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

FulaniYaƙin Duniya na IIJega, NigeriaShruti HaasanRuwaKumbotsoAmaryaSani Yahaya JingirNasir Ahmad el-RufaiPhilippa JohnsonYarbawaISBN (identifier)SojaKungiyar Kwallon Kwando ta MataDauraHayley PreenTsaftaBudurciUmaru MutallabMuammar GaddafiTarayyar TuraiGuguwaA'Darius PeguesDiana Hamilton (makaɗiya)WikibooksYusuf Maitama SuleMaryam NawazLalleJerin ƙauyuka a jihar YobeNasiru KabaraSani Musa DanjaBornoMutuwaAbdulwahab AbdullahMagaryaKalabaAbba Kabir YusufAlmaraAbdullahi Umar GandujeNarendra modiKatsina (jiha)SumailaEbonyiSalman KhanWiki FoundationGine-BisauMoroccoIbrahim ZakzakyTinsel (TV series)Yakin Falasdinu na 1948KanyaMohammed Umar BagoWiktionaryUmar NamadiAnnabi IsahSallolin NafilaGrand PAhmad Ibn HanbalHamzaMaadhavi LathaAl'adaJabir Sani Mai-hulaSallar NafilaNolu NdzundzuTunisiya🡆 More