Nuhu

Annabi Nuhu shine Manzo na farko bayan ruwan dufana da Allah ya fara turowa zuwa ga Mutane cewa suyi Imani da Allah kada su hada shi da kowa a gurin Bauta dayawa daga cikin su sun ki yin Imani sai yan kalilan sai Annabi Nuhu yayi Addu`a aka yi musu Ruwan dufana aka canza wasu mutanan a bayan su.

Nuhu Nuhu
Nuhu
Rayuwa
Haihuwa Mesopotamia
Mazauni Mount Ararat (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Lamech
Mahaifiya Bat-Enosh
Abokiyar zama Naamah (en) Fassara
Yara
Sana'a
Sana'a Manoma
Muhimman ayyuka Sefer HaRazim (en) Fassara
Feast
November 18 (en) Fassara

Annabi

Annabi Nuhu AS Yadade yana kira da a bauta wa Allah yana daga cikin mutane biyar a duniya Annabawa da Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad (S.A.W) manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:-

Jerin daraja

  • Annabi Muhammad S.A.W Na karshen su
  • Annabi Isah A.S Na kusa da karshe
  • Annabi Ibrahim A.S Na biyun farko
  • Annabi Musa A.S Na Ukun farko
  • Annabi Nuhu A.S Na farko

Lura

Annabi Nuhu bashi bane Annabi na farko, Annabi Adam shine Annabi na farko amman shi ba Manzo bane, shi kuma Annabi Nuhu shine Manzo na farko da`aka turo shi zuwa ga mutane Yanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman Annabawa kuma ba Manzanni bane.

Diddigin bayanai na waje

Diddigin bayanai

Tags:

Nuhu AnnabiNuhu Jerin darajaNuhu LuraNuhu Diddigin bayanai na wajeNuhu Diddigin bayanaiNuhuAllahAnnabawaAnnabiBautaDuniyaImaniMala`ikuManzoMuhammadMutaneUbangijiUlul-azmi

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Shehu ShagariBola TinubuSara Forbes BonettaMatazuMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoMatan AnnabiFezbukAnambraRabi'u Musa KwankwasoKhalid Al AmeriAdabin HausaHafsat IdrisMusbahuRuwan BagajaCiwon daji na prostateTebul DogonMulkin Soja a NajeriyaMaƙeraFaransaIsaNorwayXenderSulluɓawaTheophilus Yakubu DanjumaAisha NajamuHajjin farkoYankin DiffaJerin ƙauyuka a jihar KanoYammacin AsiyaNnamdi AzikiweNijar (ƙasa)DauramaGaɓoɓin FuruciNasarawaKalabaHadiza AliyuHamza al-MustaphaTaswirar duniyaCarlo AncelottiBugawar bacciLebanonSunayen RanakuIlimin taurari a duniyar Islama ta tsakiyar zamaniUsman Bala ZangoChack'n PopKeith Taylor (ɗan siyasa Birtaniya)Tarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Annabi SulaimanMaganiKebbiJerin Sunayen Gwanonin Jihar SokotoTuraiGibraltarOduduwaTinnitusMaiduguriLittafiRimiBayanauHamisu BreakerYaƙin Duniya na IIRijauAbinci da ciwon dajiBaburaPeugeot 807KatakoMaliKanayo O. KanayoSalihu Sagir TakaiSautiLibyaDutsen KwatarkwashiAngo AbdullahiEnioluwa Adeoluwa🡆 More