Tijjani Asase

Tijjani Abdullahi Asase wanda aka sani da Tijjani Asase , Jarumi ne kuma furodusa wato mai shirya fina-finai a masana'antar Kannywood.

Aikin Fim

Jarumin ya daɗe ana damawa da shi a masana'antar ta kannywood kuma yayi fice wajen fitowa a matsayin ɗan daba a cikin fina finan hausa na kannywood. Mutane sun fi saninsa da alkunya (DAMUSA). Yana da abokanan damawa a wasan hausa na kannywood irn su Kumurci, Momo, Kazaza, Dubadis da sauransu.

Fina-finanai

Jarumin yayi fina-finai da dama ga wasu daga ciki su ne;

  • Larai
  • Namamajo
  • Bazan Barki Ba
  • Gidan Badamasi (Fim Mai dogon zango)
  • Ƙarangiya
  • Alkibla
  • Sarauniya
  • Gwaska
  • Aduniya (Fim Mai dogon zango)
  • Yar gatan baba. da sauransu.
  • Sanda (Fim mai dogon zango)

Iyali

Yana da mata guda daya 1 da `ya`ya tara 9

Manazarta

Tags:

Tijjani Asase Aikin FimTijjani Asase IyaliTijjani Asase ManazartaTijjani AsaseKannywood

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Intel 430HXTina FeyMata a cikin kasuwanciMaryam YahayaAbubakarArewa (Najeriya)GaisuwaRaƙumiHadiza AliyuGaurakaSunayen Annabi MuhammadTutocin TuraiRabi'u RikadawaMuslim ibn al-HajjajViinay SarikondaShehu SaniDageJamila HarunaHarsunan NajeriyaHassan Usman KatsinaFuruciManhajaJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoCiwon farjiHafsat IdrisZinariKeith Taylor (ɗan siyasa Birtaniya)Murtala MohammedSallar Idi BabbaAjamiAisha TsamiyaNijeriyaENParvaluxArewacin NajeriyaHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqHepatitis BAl-GhazaliAyo VincentSarakunan Gargajiya na NajeriyaLittattafan HausaYahudawaAl’adun HausawaFalasdinuPlateau (jiha)Nasir Yusuf GawunaSunayen RanakuJamhuriyar Dimokuraɗiyyar KwangoWilliams UchembaAliyu Sani Madakin GiniKatakoMasarautar GombeTrine 2LaujeUlul-azmiCiwon Daji Na BakaMalam MadoriHausaRimiSarauniya AminaAfirka ta KuduWiki FoundationHalima Kyari JodaMusbahuMohammed Badaru AbubakarUmmi RahabJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Rundunonin Sojin NajeriyaIzalaYaran AnnabiSani Umar Rijiyar LemoMisraBenjamin NetanyahuAutism spectrum🡆 More