Mangoro mango (Mangifera indica) Ɗan'ice Ne mai zaƙi, wadan ake samunsu daga maban-bantan bishiyoyi da ake kira da genus Manifestation of, yawanci ana shuka su ne saboda ya'yansu.
Kuma mangoro yanada amfani ajikin mutum sosai
Mangoro | |
---|---|
drupe (en) da 'ya'yan itace | |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Mangifera indica (en) |
Kuma mangoro yana daga cikin kayan lambu ko kuma na marmari, haka kuma ganyen mangoro yana magunguna sosai da sassaƙen shi, dama saiwarsa. ganyen mangoro na taimaka wajen yin sirace domin kawarda da cutar taifot a jikin dan adam.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Mangoro, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.