Sakamakon bincike na Duniya - Wiki Duniya
Akwai shafin "Duniya" akan wannan Wiki Hausa / هَوُسَ. .
Duniya (alama ce: da ), halitta ce daga cikin ɗinbin duniyoyin dake cikin sararin subuhana, ainihi samaniya. Hakika wannan duniya da muke ciki ƴar karama... |
Majalisar Ɗinkin Duniya dai tsari ne wanda kasashen duniya suka amince da kerawa domin magance rikice-rikice da yake faruwa bayan yakin duniya na Biyu (2)... |
Yaƙin Duniya na 2 da turanci World War II akan kintse rubutun kamar haka WWII ko WW2, har wayau ana ƙiran shi da turanci Second World War. Yaƙin duniya dai... |
Yaƙin Duniya na I da turanci World War I (ana kintse sunan WWI ko WW1),kuma ana ƙiran shi da First World War da turanci wato Yaƙin Duniya na Farko kuma... |
Bankin Duniya da Turanci kuma "World Bank" da Faransanci "Banque Mondale" . Wata babbar cibiyar hada-hadar kuɗaɗe ce ta duniya baki ɗaya, tana bayar da... |
Ƙwallo (an turo daga Kofin Duniya 2006) kwallon kafa wasa ne wanda ya samu karbuwa sosai a Duniya; an fara buga kwallon kafa tun a karni na goma, amma an kafa dokokin wasan a karshen karni na... |
Hukumar Lafiya ta Duniya ( W.H.O ) hukuma ce ta musamman ta Majalisar Dinkin Duniya wacce ke da alhakin kula da lafiyar jama'a na duniya. Cibiyar ta na a... |
Kofin kwallon kafar duniya ta 2018 Gasar ƙwallo duniya ce da ta gudana a kasar Rasha a shekara ta 2018. Kasar Rasha ce t karbi bakuncin gudanar da gasar... |
Fayil na Duniya wato World File, fayil ne mai layi shida bayyana rubutu sidecar fayil amfani da yanayin bayanai tsarin (GIS) zuwa georeference raster taswirar... |
dare gama duniya. To amma duk da haka wasu ƙasashen sun fi wasu taɓuwa idan ana batun matsayin irin illar da rikicin yai wa ƙasashen duniya. Wato ma'ana... |
da kasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a fadin duniya.Turanci na daya daga cikin... |
Ƙungiyar Haƙƙin Dan Adam ta Duniya ( French: Fédération internationale des ligues des droits de l'homme ; FIDH ) Tarayya ce mai zaman kanta ta kungiyoyin... |
Maris ne ake bikin Ranar Wakoki ta Duniya, kuma UNESCO (Hukumar Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya) ta ayyana ranar a shekarar 1999, "da... |
a duniya domin ya sake jaddada addinin Allah, a yi imani da Allah wanda ya halicci kowa da komai. Addinin musulunci na da mabiya a duk fadin duniya kuma... |
zaman Amurka ƙasa mafi ƙarfin iko a duniya kuma Amurka itace ƙasar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a ƙasashen duniya da dama. Mutanen Paleo-Indian ne... |
Gasar cin kofin duniya ita ce gasar wasanni ta duniya wacce ƙungiyoyin da suka halarta - yawanci ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa ko kuma daidaikun mutanen da... |
Abokan Duniya ( FoEI ) cibiyar sadarwar kasa da kasa ce ta kungiyoyin muhalli a cikin kasashe 73. An kafa ƙungiyar a cikin 1969 a San Francisco ta David... |
yana ba shi damar amfana daga yankin tattalin arziki na biyu mafi girma a duniya (a bayan Amurka). Tun lokacin da aka gabatar da Jamhuriyar ta Biyar a 1958... |
Taswirar duniya taswira ce ta mafi ko kusan duka Duniya. Taswirorin duniya, saboda girmansu, dole ne su fuskanci matsalar tsinkaya. Taswirorin da aka... |
Gasar cin kofin duniya ta FIFA 2022 ita ce gasar cin kofin duniya ta FIFA karo na 22. Za a gudanar da shi a Qatar daga ranar 20, ga watan Nuwamba, zuwa... |