Vladimir Putin

Vladimir Putin (Russian: Владимир Путин) shine shugaban ƙasar Rasha na yanzu.

An haifi Putin ne a Leningrad, indaa a yanzu ake kira Saint Petersburg, a ranar 7 ga Oktoba 1952. Ya kasance Firayim Ministan Rasha  daga 1999 zuwa 2000, sannan  Shugaban Rasha  daga Maris 2000 zuwa Mayu 2008, kuma Firayim Minista kuma daga 2008 zuwa 2012. Ya zama shugaban kasa. Kuma a cikin 2012. Tun da farko ya sami horo a matsayin lauya.

Vladimir Putin Vladimir Putin
Vladimir Putin
Murya
17. Chairman of the Council of CIS Heads of State (en) Fassara

1 ga Janairu, 2017 - 31 Disamba 2017
Almazbek Atambayev (en) Fassara - Emomali Rahmon (en) Fassara
shugaba

16 ga Yuli, 2012 -
4. Shugaban kasar Russia

7 Mayu 2012 -
Dmitry Medvedev (en) Fassara
Supreme Commander-in-Chief of the Armed Forces of the Russian Federation (en) Fassara

7 Mayu 2012 -
Dmitry Medvedev (en) Fassara
38. Prime Minister of Russia (en) Fassara

8 Mayu 2008 - 7 Mayu 2012
Victor Zubkov (en) Fassara - Dmitry Medvedev (en) Fassara
4. Chairman of the Council of CIS Heads of State (en) Fassara

16 Satumba 2004 - 20 Mayu 2006
Leonid Kuchma (en) Fassara - Nursultan Nazarbayev (en) Fassara
2. Shugaban kasar Russia

7 Mayu 2000 - 7 Mayu 2008
Boris Yeltsin (en) Fassara - Dmitry Medvedev (en) Fassara
2. Chairman of the Council of CIS Heads of State (en) Fassara

25 ga Janairu, 2000 - 29 ga Janairu, 2003
Boris Yeltsin (en) Fassara - Leonid Kuchma (en) Fassara
Acting President of Russia (en) Fassara

31 Disamba 1999 - 7 Mayu 2000
Supreme Commander-in-Chief of the Armed Forces of the Russian Federation (en) Fassara

31 Disamba 1999 - 7 Mayu 2008
Boris Yeltsin (en) Fassara - Dmitry Medvedev (en) Fassara
34. Prime Minister of Russia (en) Fassara

16 ga Augusta, 1999 - 7 Mayu 2000
Sergei Stepashin (en) Fassara - Mikhail Kasyanov (en) Fassara
Deputy Chairman of the Government of the Russian Federation (en) Fassara

9 ga Augusta, 1999 - 16 ga Augusta, 1999
Secretary of the Security Council of Russia (en) Fassara

29 ga Maris, 1999 - 9 ga Augusta, 1999
Nikolay Bordyuzha (en) Fassara - Sergei Ivanov (en) Fassara
Director of the Federal Security Service (en) Fassara

25 ga Yuli, 1998 - 29 ga Maris, 1999
Nikolay Kovalyov (en) Fassara - Nikolai Patrushev (en) Fassara
party leader (en) Fassara

1995 - 1997
Q38715852 Fassara


shugaba


Q38715670 Fassara


party leader (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Saint-Petersburg da V.F. Snegiryov Maternity Hospital No.6 (en) Fassara, 7 Oktoba 1952 (71 shekaru)
ƙasa Rasha
Kungiyar Sobiyet
Mazauni Baskov Lane 12, Mansion of Louise von Taube (en) Fassara
Akademika Zelinskogo Street (en) Fassara
Dresden
Saint-Petersburg
Saint-Petersburg
Moscow
Ƙabila Russians (en) Fassara
Harshen uwa Rashanci
Ƴan uwa
Mahaifi Vladimir Spiridonovich Putin
Mahaifiya Maria Ivanovna Shelomova
Abokiyar zama Lyudmila Ocheretnaya (en) Fassara  (28 ga Yuli, 1983 -  2 ga Afirilu, 2014)
Ma'aurata Alina Kabayeva (en) Fassara
Yara
Ƴan uwa
Yare family of Vladimir Putin (en) Fassara
Karatu
Makaranta FSB Academy (en) Fassara
Saint Petersburg Mining University (en) Fassara 27 ga Yuni, 1997) Candidate of Economic Sciences (en) Fassara : ikonomi
Saint Petersburg State University (en) Fassara
St. Petersburg Institute of the FSB of Russia (en) Fassara
Academy of Foreign Intelligence (en) Fassara
School 193 (en) Fassara
(1960 - 1968)
School 281 (en) Fassara
(1968 - 1970)
Faculty of Law, Saint Petersburg State University (en) Fassara
(1970 - 1975) Candidate of Economic Sciences (en) Fassara : international law (en) Fassara
Matakin karatu Candidate of Economic Sciences (en) Fassara
Harsuna Rashanci
Jamusanci
Turanci
Malamai Yuriy Kirillovich Tolstoy (en) Fassara
Anatoly Rakhlin (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, judoka (en) Fassara, stunt performer (en) Fassara da intelligence agent (en) Fassara
Nauyi 77 kg
Tsayi 170 cm
Wurin aiki Moscow, Saint-Petersburg da Dresden
Employers KGB (en) Fassara  (1975 -  1990)
First Chief Directorate (en) Fassara  (1985 -  1990)
Administrative Directorate of the President of the Russian Federation (en) Fassara  (ga Augusta, 1996 -  1 ga Maris, 1997)
Presidential Administration of Russia (en) Fassara  (25 ga Maris, 1997 -  ga Yuli, 1998)
Muhimman ayyuka A Plea for Caution From Russia (en) Fassara
Russia at the Turn of the Millennium (en) Fassara
Russia Muscles Up — the Challenges We Must Rise to Face (en) Fassara
Russia: The Ethnicity Issue (en) Fassara
Economic Tasks (en) Fassara
Democracy and the Quality of Government (en) Fassara
Building Justice: A Social Policy for Russia (en) Fassara
Being Strong: National Security Guarantees for Russia (en) Fassara
Time to Trust Russia: A Common Front Against Terror (en) Fassara
We Share German Priorities (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Anatoly Sobchak (en) Fassara, Ivan Ilyin (en) Fassara, Helmut Kohl, Aleksandr Dugin (en) Fassara, Niccolò Machiavelli (en) Fassara da Boris Yeltsin (en) Fassara
Mamba All-Russia People's Front (en) Fassara
Ozero (en) Fassara
Russian Academy of Arts (en) Fassara
Fafutuka Russian nationalism (en) Fassara
Russian irredentism (en) Fassara
Sunan mahaifi Платов, Platov da ߔߑߟߊߕߐߝ߭
Aikin soja
Fannin soja KGB (en) Fassara
Federal Security Service (en) Fassara
Digiri reservist (en) Fassara
1st class Active State Councillor of the Russian Federation (en) Fassara
podpolkovnik (en) Fassara
Ya faɗaci Second Chechen War (en) Fassara
Russo-Georgian War (en) Fassara
Russian military intervention in the Syrian civil war (en) Fassara
CSTO Operation in Kazakhstan (en) Fassara
Russo-Ukrainian War (en) Fassara
Imani
Addini Eastern Orthodoxy (en) Fassara
Jam'iyar siyasa no value
Communist Party of the Soviet Union (en) Fassara
Our Home – Russia (en) Fassara
no value
United Russia (en) Fassara
IMDb nm1269884
putin.kremlin.ru da eng.putin.kremlin.ru
Vladimir Putin
Vladimir Putin
Vladimir Putin
Vladimir Putin da vendamir
Vladimir Putin
yegor da Vladimir Putin
Vladimir Putin
Vladimir Putin Yana jawabi
Vladimir Putin
Vladimir Putin da elina

Rayuwa

An haifi Putin ne a ranar 7 ga Oktoba 1952, a Leningrad, Taraiyar Sobiyat (yanzu Saint Petersburg Russia). Iyayensa su ne Vladimir Spiridonovich Putin (1911-1999) da Maria Ivanovna Putina (née Shelomova; 1911–1998). Spiridon Putin, kakan Vladimir Putin, ya kasance mai dafawa Vladimir Lenin da Joseph Stalin.

Aiki

Daga 1985 zuwa 1990, Putin ya yi aiki da KGB, sabis ɗin leƙen asiri na Tarayyar Sobiyat. Putin ya yi aiki a Dresden, wanda wani yanki ne na tsohuwar Jamus ta Gabas. Bayan Jamus ta Gabas ta ruguje a 1989, an gaya wa Putin ya dawo Tarayyar Soviet. Ya zaɓi ya tafi Leningrad, inda ya tafi jami'a. A cikin watan Yuni 1990, ya fara aiki a sashen harkokin kasa da kasa na Jami'ar Jihar Leningrad. A watan Yuni 1991, an nada shi shugaban kwamitin kasa da kasa na ofishin magajin garin Saint Petersburg. Aikinsa shi ne inganta dangantakar kasa da kasa da zuba jari a kasashen waje.[source?]

Putin ya bar muƙaminsa a KGB a ranar 20 ga Agusta, 1991, lokacin da ake gwabzawa da Shugaban Tarayyar Soviet Mikhail Gorbachev. A 1994, ya zama na farko mataimakin shugaban birnin Saint Petersburg. A watan Agustan 1996, ya zo Moscow, kuma ya yi aiki a manyan mukamai daban-daban a gwamnatin Boris Yeltsin. Ya zama shugaban FSB (sabis na leƙen asiri a cikin Rasha ɗan jari hujja na zamani) daga Yuli 1998 zuwa Agusta 1999, kuma ya kasance Sakataren Kwamitin Tsaro daga Maris zuwa Agusta 1999.

Vladimir Putin 
Vladimir Putin a pinlan

Shugaban ƙasar Rasha

Putin ya zama Shugaban Rasha a watan mayu 2000. Putin shi ne shugaban jam'iyyar United Rasha mai mulki. Tun bayan faɗuwar Tarayyar Soviet ne dai wannan jam'iyyar ke lashe zaben kasar Rasha.

Masu sukar Putin sun ce ya ƙwace ƴancin jama’a, kuma ya kasa inganta ƙasar. Rasha tana samun kuɗi da yawa daga sayar da mai da iskar gas zuwa wasu ƙasashe, amma saboda  cin hanci da rashawa, ba a amfani da wannan kuɗin don inganta yanayin rayuwa.

A baya-bayan nan dai ƴan adawar Rasha sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da gwamnatin Putin, inda suka yi kamfen na nuna adawa da Putin ta yanar gizo, tare da buga rahotanni masu zaman kansu ga sauran jama'a. Saboda sa baki a cikin kafofin watsa labarai, yana da matukar wahala a sami bayanai daban-daban ga jama'a.

Putin ya yi adawa da mamaye Libya a shekarar 2011. Yana kuma adawa da mamaye Syria da Iran.

A ranar 24 ga Maris, 2014, an dakatar da Putin da Rasha daga G8

Rayuwa ta ƙashin kai

Mamba ne a cocin Orthodox, ya rabu da matar sa kuma yana da ƴaƴa biyi.

Manazarta

Tags:

Vladimir Putin RayuwaVladimir Putin AikiVladimir Putin Shugaban ƙasar RashaVladimir Putin Rayuwa ta ƙashin kaiVladimir Putin ManazartaVladimir PutinRasha

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kano (jiha)Sararin Samaniya na DuniyaPotiskumKogon da As'habCin hanciMaceBOC MadakiWhatsAppHijiraAdo GwanjaHajara UsmanMuhammadu Kabir UsmanGhaus Bakhsh BizenjoBBC HausaKwaɗoPolandKoriya ta KuduMasarautar GombeShehu IdrisDabinoMaria do Carmo SilveiraZainab yar MuhammadArewa (Najeriya)Wahshi dan HarbBilkisu ShemaShukaYakolo IndimiHotoSani Yahaya JingirGwarzoKambodiyaOlusegun ObasanjoIyabo OkoRobert Lopez MendyFalasdinuAlhusain ɗan AliDuniyaJAMA'ATU AHABABU RASULULLAHUsman Ibn AffanNuhu PolomaIsra'ilaHalima AteteMagana Jari CeKano (birni)HausaSenegalDahiru Usman BauchiSaddam HusseinSallar asubaKatsina (birni)Hussaini DankoAzumi a MusulunciJalingoIlimin taurari a duniyar Islama ta tsakiyar zamaniIzalaTarihin IranLalleGidan hayaAuta MG BoyAlbani ZariaJerin gidajen rediyo a NajeriyaJihohin Tarayyar AmurkaJinin HaidaMexico (birni)RanoMakkahMansa MusaAbubakar RimiGombe (jiha)Fika EmirateMurtala MohammedYusuf Datti Baba-AhmedMaguzanciMuhimmancin Azumi ga lafiyar dan AdamSallolin NafilaMuhammad dan Zakariya al-RaziRamadan🡆 More