Sahaban Annabi: Sune mutanen da suka hadu da Annabi Muhammad (SAW) sukai rayuwa dashi suka gasgaata shi kuma sukayi imani da shi.
daga cikin su akwai Maza da Mata, namiji ana kiranshi da Sahabi, mace kuma ana kiranta da Sahabiya. Su sunkasance masu San junan su da temakon junansu.
Sahabi | |
---|---|
human social group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | follower (en) |
Bangare na | Salaf |
Honorific suffix (en) | May Allah be pleased with him (en) |
Addini | Musulunci |
Ta biyo baya | Tabi'un |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sahabban Annabi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.