Zakkah ɗaya ce daga cikin rukunnan Musulunci guda biyar wadda ta ke zama wajibi a kan dukkan wani musulmi namiji da mace, yaro da babba.
Ana fitar da ita ne daga cikin dukiyar da mutum ya mallaka Wanda ya hada da tsabar kudi, kadara, da kuma ma'adanai wanda yakai tsawon wani adadi na musamman sannan kuma ta kai wani lokaci kebantacce zuwa ga wadansu kebantattun mutane. Allah Maɗaukakin Sarki yana cewa a cikin Alqur'ani mai girma a cikin suratul Baƙarah, وَأَقِيمُواْ الصَّلاَةَ وَآتُواْ الزَّكَاةَ وَارْكَعُواْ مَعَ الرَّاكِعِينَ Aya-43.
Zakka | |
---|---|
religious behaviour (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Rukunnan Musulunci |
Masu cin Zakkah mutane takwas ne (8) kamar yadda Ayar Alqur'ani tayi bayani akansu.
wadanda bai kamata aba zakka ba sune;
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Zakka, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.