Kashi

Kashi shine abu mai karfi ko taushi na sauran abinci wadanda jiki bazai iya narkarwa ba.

Amma ƙwayoyin halitta dake cikin babban hanji suke narkar dasu dan amfaninsu.

KashiKashi
biogenic substance type (en) Fassara da class of anatomical entity (en) Fassara
Kashi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na portion of solid body substance (en) Fassara, excrement (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Amfani manure (en) Fassara da dry animal dung fuel (en) Fassara
Karatun ta scatology (en) Fassara
Produced by (en) Fassara gastrointestinal tract (en) Fassara
Kashi
kashin mutum
Kashi
kashin kare

Ana fitar da kashi ne ta mafitar dubura ayayin da ake yin bahaya.

Ana amfani da Kashi amatsayin taki ko soil conditioner a harkokin noma. Kuma ana ƙona ta yayi amfani dashi amatsayin fuel source ko amatsayin construction material. Wasu amfanin kashi amatsayin magani ansamu ayanzu. A bangaren kashin mutum, ana amfani dashi a fecal transplants ko fecal bacteriotherapy ayanzu. Fitsari da kashi dukkansu biyu ana kiransu da excreta.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Anazarci

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Harshen ZuluKurciyaUkraniyaLagos (birni)Maryam MalikaAdarawaRilwanu Adamu JumbaMessiSoMarge EllisZanzibarAminat AdeniyiSallolin NafilaAljazeera.comItaliyaMaruruDauda Kahutu RararaMustapha MustyNational Eye CentreKanoBarkwanciYaƙin basasar NajeriyaIbrahim ZakzakyKalmaMayorkaMusaHadisiUsman Ibn AffanKirariJami'ar Ahmadu BelloHijiraKambodiyaMaryam Bukar HassanGaiwaBuka Suka DimkaMagaryaArewa (Najeriya)TailanJerin ƙauyuka a jihar JigawaBello Muhammad BelloAdam A ZangoHenriette MollerLittafiMaɗigoHafsat IdrisSheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar lemuPlateau (jiha)Malam MadoriYahudawaAbdullahi Umar GandujeGeronay WhitebooiJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaAkuBabbar Ganuwar Ƙasar SinAliko DangoteIsah Ali Ibrahim PantamiHamisu BreakerFadila MuhammadSarkin ZazzauBOC MadakiHafsat ShehuJihar KogiMargaret OguntalaFinlandAdamRanaCiwon Daji Na BakaAli KhameneiPakistanMaryam NawazWikibooksMahmoud AhmadinejadZomoSheikh Ahmad BashirMuhammadu BasharNepal🡆 More