Mohammed Marwa (mutuwa 1980), an kuma fi sanin shi da lakabinsa wato Maitatsine, ya kasance Malamin musulunci ne sai dai ba Malamin kirki ba wanda baiyi amfani da Ilimin shi ba, a Najeriya Maitatsine da da Hausa ma'ana wanda aka tsine mawa Masu bin sa ana kiransu da Ƴan Tatsine.
Maitatsine | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 1980 |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Asalin shi dan Marwa a arewacin Kamaru. bayan yayi karatu sai ya dawo Kano, Nigeria a kimanin shekara ta alib 1945, . Anyi ƙiyasin aƙalla mutum 1,000 ne suka rasa rayukansu a Yola da sauran sassan arewacin Najeriya ya kuma yi dalilin mituwar mutane kusan 60,000 sun rasa matsugunin su.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Maitatsine, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.