Shugabannin ƙasar Nijar: Sune waɗanda suka mulki ƙasar a tsarin Dimokaraɗiyya ko kuma tsarin Mulkin Soja ko kuma na hadin gwiwa.
Wanna jerin ya kunshi shugabannin kasar Nijar Wadanda suka mulke ta bayan samun ƴancin kan ƙasar daga Turawan mulkin mallaka na ƙasar Faransa a shekarar 1960. Shugaban kasar Nijar mai ci a yanzu shine Omar Tchiani.
Jerin shugabannin ƙasar Nijar | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wiki | |
Bayanai | |
Ƙasa | Nijar |
Lamba. | Suna (Haihuwa–Mutuwa) | Hoto | Zango | Zaɓe | Jam'iya | Firaminista | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Shiga Ofis | Barin Ofis | |||||||
1 | Hamani Diori (1916–1989) | 10 November 1960 | 15 April 1974 (tumɓukewa.) | 1960 1965 1970 | PPN–RDA | Ba'a ƙirƙiri matsayin ba | ||
2 | Seyni Kountché (1931–1987) | 17 April 1974 | 10 November 1987 (mutuwa a ofis.) | – | Mulkin Soja | Oumarou Algabid | ||
3 | Ali Saibou (1940–2011) | 14 November 1987 | 16 April 1993 | 1989 | Mulkin Soja / MNSD–Nassara | Algabid Oumarou Mahamidou Cheiffou | ||
4 | Mahamane Ousmane (1950–) | 16 April 1993 | 27 January 1996 (tumɓukewa) | 1993 | CSD–Rahama | Cheiffou Issoufou Abdoulaye Cissé Amadou | ||
5 | Ibrahim Baré Maïnassara (1949–1999) | 27 January 1996 | 9 April 1999 (kisa) | 1996 | Military / UNIRD / RDP–Jama'a | Adji Cissé Mayaki | ||
6 | Daouda Malam Wanké (1946–2004) | 11 April 1999 | 22 December 1999 | – | Mulkin Soja | Mayaki | ||
7 | Mamadou Tandja (1938–2020) | 22 December 1999 | 18 February 2010 (tumɓukewa) | 1999 2004 | MNSD–Nassara | Mayaki Amadou Oumarou Abouba Gamatié | ||
8 | Adamou Harouna (1951–) | 18 February 2010 | 18 February 2010 | – | Mulkin Soja | Danda | ||
9 | Salou Djibo (1965–) | 18 February 2010 | 7 April 2011 | – | Mulkin Soja | Danda | ||
10 | Mahamadou Issoufou (1951–) | 7 April 2011 | 2 April 2021 | 2011 2016 | PNDS–Tarayya | Rafini | ||
11 | Mohamed Bazoum (1960–) | 2 April 2021 | 27 July 2023 (tumɓukewa) | 2021 | PNDS–Tarayya | Mahamadou | ||
11 | Abdourahamane Tchiani (1967–) | 27 July 2023 | – | Mulkin Soja | Mahamadou |
Bayani game da zaben da ya gabata a Jamhuriyar Nijar.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jerin shugabannin ƙasar Nijar, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.