Seyni Kountché ɗan siyasan Nijar ne.
An haife shi a shekara ta 1931 a Fandou, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1987 a Paris, Faransa. Seyni Kountché shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1974 zuwa Nuwamba 1987 (bayan Hamani Diori - kafin Ali Saibou).
Seyni Kountché | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Fandou Béri (en) , 1 ga Yuli, 1931 | ||
ƙasa | Nijar | ||
Mutuwa | Faris, 10 Nuwamba, 1987 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (brain cancer (en) ) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Digiri | Janar | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Rundunar Tsaron Nijar |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Seyni Kountché, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.