Imani

Imani shine yarda da cewa Allah madaukakin Sarki shine yayi halitta kuma ya halicci kowa da komai.

A musulunci akwai rukunnan imani guda shida (6),

ImaniImani
mental state (en) Fassara
Imani
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na belief (en) Fassara
Bangare na theological virtue (en) Fassara
Karatun ta theology (en) Fassara, psychology of religion (en) Fassara da philosophy of religion (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara Faith
Gudanarwan believer (en) Fassara
Mastodon instance URL (en) Fassara https://interfaith.masto.host
Hannun riga da unbelief (en) Fassara da doubt (en) Fassara

Rukunnan Imani

  1. Imani da Allah da kuma yarda da Annabi Muhammad Manzon Allah ne.
  2. Imani da Mala'ikun Allah
  3. Imani 
    rubutun Kur'ani mai girma
    Imani da littatafan Allah, wadanda ya aiko Manzanni dasu. Misali alkur'ani, Injila, Zabura, attaura da sauransu
  4. Imani da Manzanni dukkansu, amma alQur'ani ta ambaci guda 25 harda Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi.
  5. Imani da ranar tashin Kiyama
  6. Imani da kaddarar data shafe ka maikyau ko marakyau.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Mata TagariSalihu JankiɗiJabir Sani Mai-hulaVietnamDamisaAliyu AkiluWikibooksYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948State of PalestineSaratu Mahmud Aliyu ShinkafiAli KhameneiBobriskySirbaloZaureAl'aurar NamijiZanga-zangaAfirka ta YammaAnnabawaKasashen tsakiyar Asiya lCiwon DajiBeninPlateau (jiha)ItaliyanciPrincess Aisha MufeedahJerin ƙauyuka a jihar KadunaUmar M ShareefZanzibarBilkisuKanayo O. KanayoBukayo SakaAbubakar ImamHabilaRashaIlimiTarihin Kasar SinEniola AjaoAnnabiKabiru NakwangoBabagana Umara ZulumKomfutaKashim ShettimaKhalid ibn al-WalidRubutaccen adabiTuraiSaima MuhammadSahabban AnnabiAdaora OnyechereFati NijarUmmu SalamaAbduljabbar Nasuru KabaraSokoto (jiha)Ramsey NouahCarles PuigdemontAmfanin Man HabbatussaudaHausawaDajin shakatawa na YankariKa'idojin rubutun hausaIbrahim ShekarauZumunciBagaruwaArewa (Najeriya)Jide KosokoGoogleSafiya MusaCelia SeeraneAbubakar Shehu-AbubakarKannywoodAnnabi YusufMasallacin AnnabiGafiya🡆 More