Amalanke

Amalanke dai abu ce da ake ɗauko kaya da ita, amalanke zamu iya cewar motar gargajiya ce domin ana amfani da ita tun kafin zuwan mota, amalanke dai anayin ta ne da katako da kuma ƙarfe sai tayu da ake sanya mata, sannan ta kasance tana da tayu guda biyu da inda mai tukata ke riƙewa da kuma inda masu turawa suma suke riƙewa.

AmalankeAmalanke
Amalanke
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na wheeled vehicle (en) Fassara da animal-powered vehicle (en) Fassara
Amfani Sufuri
Source of energy (en) Fassara human energy (en) Fassara da animal power (en) Fassara
Amalanke
amalanke

Amfanin amalanke

Amalanke 
amalanke ta ɗauko kaya

Amalanke tai ta kasance tana da amfani sosai tun azamanin da wajen taimakawa mutane kamar ɗauko ƙasa, ɗaukar takin gargajiya wato bola akai gona, ɗaukar itace da dai sauran aikace-aikace da dama.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jerin ƙauyuka a jihar KadunaEnioluwa AdeoluwaUgandaAlluran rigakafiMaryam MalikaHukumar Lafiya ta DuniyaBasirAhmadu BelloJerin SahabbaiGaisuwaBBC HausaDalar MisraJDamagaramAlqur'ani mai girmaJigawaSani Musa DanjaIbrahim ibn Saleh al-HussainiIdomiBashir Usman TofaDauda LawalAbubakar GumiMatan AnnabiMata (aure)Cristiano RonaldoWikipidiyaIbrahim GaidamSanusi Lamido SanusiZaben Gwamnan Jihar Kano 2023Ja'afar Mahmud AdamCiwon daji na madaciyaYobeRashaBilkisu ShemaAnnabi IsahGrand PƘabilar KanuriQƊan jaridaDavid MarkHajara UsmanNejaBornoMgbidiBello TurjiMisauAbena BusiaTsaftaUsman Dan FodiyoAbubakar ImamKashiLSani DangoteGeorge W. BushGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiNasir Ahmad el-RufaiIbrananciBrian IdowuAminu AlaLagos (birni)LalleAmmar ibn YasirAbubakar Atiku BaguduMasarautar DauraRumSudan ta KuduAdam SmithSinKhalid ibn al-WalidHannatu BashirYusuf (surah)BiyafaraIbrahim Ahmad MaqariBushiyaMajalisar Ɗinkin Duniya🡆 More