Aminu Ala: Marubuci kuma mawakin Hausa

Aminu Ladan Abubakar, wanda aka fi sani da Alan Waƙa (an haife shi a ranar 11 ga watan Fabrairu, shekara ta 1973), mawaƙin Hausa ne kuma Mawallafin littattafai daga Jihar Kano ta Arewacin Najeriya.

Aminu Ala: Rayuwar farko da ilimi, Littattafai, Waƙa Aminu Ala
Aminu Ala: Rayuwar farko da ilimi, Littattafai, Waƙa
Rayuwa
Haihuwa Kano, 11 ga Faburairu, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a mawaƙi

Rayuwar farko da ilimi

Aminu Ala ya kammala karatunsa na firamare a makarantar firamare ta Tudun Murtala tsakanin shekara ta 1980 zuwa 1986, sannan kuma ya wuce GSS Kawaji Secondary School a Dakata Kano daga 1987 zuwa 1992 a 2004. Ya ci gaba da karatunsa a Makarantar Fasaha a Kano inda ya samu difloma a shekarar 2007.

Littattafai

An fara sanin Ala a fagen rubutun harshen Hausa kafin a san shi a fagen waka. Ala ya rubuta littattafai kusan tara ciki har da:

• Cin Zarafi

• Bakar Aniya

• Sawaba

• Cin Fuska

• Jirwaye

• Tarzoma

• Diwanin Ala

Waƙa

Ala ya fara waƙa tun yana ɗalibi a makarantar Islamiyya a lokacin da ake koya musu addini da ilimi ta hanyar waka, ta yadda za su iya fahimta da tsarawa cikin sauki. A lokacin ne aka koya musu waƙoƙin yabo ga Annabi Muhammad, duk lokacin da watan Maulidi ya faɗi, Ala na cikin waɗanda suka hau mimbari a addinin musulunci, don karanta waƙoƙi. Ta haka ne ya cusa wa Ala sha’awar kiɗa.

Bayan Ala ya girma sai ya fara ƙoƙarin rubuta waka.

Nassoshi

Tags:

Aminu Ala Rayuwar farko da ilimiAminu Ala LittattafaiAminu Ala WaƙaAminu Ala NassoshiAminu AlaArewacin NajeriyaHarshen HausaKano (jiha)

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ibrahim Ahmad MaqariAnnabi MusaIndonesiyaMadinahSoNasarawa (Kano)Muhammad gibrimaSallar asubaSule LamidoHamzaSadiya GyaleFilin jirgin saman AbujaAmaechi MuonagorGoron tulaCarles PuigdemontRabi'u Musa KwankwasoDurrësHarsunan NajeriyaSarakunan Gargajiya na NajeriyaMaguzawaWudilCiwon zuciyaYaƙin basasar NajeriyaTarihin IranIbrahim ShekarauWelle N'DiayeAhmad Aliyu Al-HuzaifyJerin sunayen Allah a MusulunciGado a MusulunciJerin ƙauyuka a jihar KebbiHamza al-MustaphaJerin ƙauyuka a Jihar GombeHarkar Musulunci a NajeriyaQaribullah Nasiru KabaraAdo BayeroPeugeot 205Umar Ibn Al-KhattabBaƙaken hausaAbdullahi Azzam BrigadesLibyaKhadija MainumfashiShugaban kasar GhanaBattle on Buka StreetYusuf Baban CineduDilaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoFassaraTsibirin BamudaHijiraJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaAlqur'ani mai girmaSani Yahaya JingirTekun AtalantaAbubakar ImamMaryam BoothSani Musa DanjaKhalid Al AmeriTsarin DarasiSokoto (birni)Ali Mustapha MaiduguriHadiza MuhammadHukuncin jini mai launin ƙasaRaka'aMessiAbujaFadila MuhammadBilkisu ShemaAisha TsamiyaCiwon Daji Na BakaAbdullahi Umar GandujeMuhammad AhmadMansura IsahKanuriJimmy WalesKano (jiha)🡆 More