Ibrahim Mandawari

Ibrahim Mandawari Tsohon jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood ya fara fim tun yana matashi yanzun ya zama dattijo a masana'antar Yana fitowa a matsayin UBA a masana'antar, kyakkyawan jarumi ne Wanda yake Hawa matsayin gwamna a fim ya hau abin daidai .yayi fina finai da dama, sannan a wata hira da akai da jarumi sarkin kanniwud Ali nuhu, inda yace Ibrahim mandawari shine yasa mishi suna yaro mai tashe.

Tarihi

Cikakken sunan sa shine Ibrahim muhammad Mandawari Wanda ya Bada gudummawa gurin Gina masana'antar kanniwud, jarumi ne Kuma furodusa ne. An haife shi a ranar 15 ga watan ugusta a Unguwar Kano municipal Wani local government a jihar Kano. Ya shigo masana'antar fim a shekarar 1999, Yana zuwa training a gidan radio da talabijin domin ya Kara Gina career nasa. Yayi fina finai basa kirguwa a masana'antar, yayi furodusin sama da hamsin shi da kansa

Manazarta

Tags:

Kannywood

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

1983Alhassan DoguwaMax AirHamza al-MustaphaBashir Usman TofaGuangzhouQatarBabban shafiIbn KathirKoriya ta ArewaAbdulwahab AbdullahZaben Shugabancin Najeriya 2023Bauchi (jiha)Bauchi (birni)Abu Ubaidah ibn al-JarrahMasarautar KatsinaBokang MothoanaLeslie WenzlerPotiskumCalifornia1978Gamayyar Sanarwa na Yancin Dan'adamYakubu GowonKawu SumailaJapanNomaMuhammad YusufIbrahimKogiRahama SadauMasarautan adamawaPeoples Democratic PartyAhmadu BelloMuhammadu DikkoIbrahim Saminu TurakiMajalisar Ɗinkin DuniyaSunnahBarau I JibrinDutseYuniAlamomin Ciwon DajiMazoVAbubakar Habu HashiduWarawaKievKajiJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaIke EkweremaduKamal AbokiAdabin HausaAhmed HaisamMoscowTaliyaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar AdamawaAl-AjurrumiyyaDuniyaHausaMaryam AbachaAnthony ObiLadi KwaliMajalisar Dokokin Jihar BauchiZaben Gwamnan Jihar Adamawa 2023TekuTunisiyaKananan Hukumomin NijeriyaCKashiIbrahim GaidamMaryam Bukar HassanHawainiyaAl-BakaraAkuCiwon Daji na Kai da WuyaFZTarihin Jamhuriyar Nijar🡆 More