Habaici kalmomi ne da ake amfani da su wajen muzantawa ko tozarta mutum a fakaice musamman idan ana son a sa mutum baƙin ciki ko kuma ya ji haushi sai a dinga yin magana a kan abinda ya shafe shi ko kuma wasu ɗabi'unshi.
Kamar a ce a dinga yin magana a kan aikin mutum ko sana'ar shi musamman ta banza! Mafi akasari mata sun fi maza yin habaici.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Habaici, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.