Sadiya muhammad wadda aka fi sani da Sadiya Gyale (An haife ta ne a ranar 19 ga watan Satumba).
Sadiya dai tsohuwar jaruma ce da ta dade tana taka rawa a masana'antar shirya fina-finai na Hausa, kuma ta yi fina-finai da dama da wasu daga cikin manyan jaruman na Kannywood.
↓ Film | Year |
---|---|
'Yar Film | 2006 |
Albashi (The Salary) | 2002 |
Armala | 2011 |
Bakar Ashana (Burned out Match) | ND |
Balaraba | 2010 |
Dan Yola | ND |
Duniyar Mu | ND |
Gadan Ga | ND |
Gidan Iko | ND |
Gudun Kaddara | ND |
Gwamnati | 2003 |
Gwanaye | 2003 |
Jamhuriya | 2005 |
Jaraba | 2011 |
Kauna | ND |
Kishiya Ko Yar Uwa | 2011 |
Kishiya Ko Yar Uwa 2 | 2011 |
Makuwa (The Uncertainty) | ND |
Rintsin Kauna | ND |
Surkulle (Mind Games) | 2012 |
Taurari | 2005 |
Tutar Daso | ND |
Ummi | ND |
Ta auri Alhaji Barista (Abubakar Muhammad) amma yanzu sun rabu
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sadiya Gyale, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.