Ƙananannan hukumomi a Najeriya Najeriya nada adadin ƙananan hukumomi ɗari bakwai da saba'in da huɗu (774).
Kuma kowace ƙaramar hukuma tana da sugabanni da suke da ikon gudanar da harkokin ƙaramar hukumar. Shugaba a ƙaramar hukuma shi ne (chairman) wanda shi ne Babban mai ikon zartarwa sannan mambobinsa waɗanda ake zaɓen su tare wato Kansiloli. Akan rarraba kowace ƙaramar hukuma zuwa ƙananan mazaɓu mazaɓu wanda duk ƙaramar hukuma nada adadin mazaɓa ƙaranci guda goma (10), mafi yawa kuma guda goma sha biyar (15).
ƙaramar hukuma a Nijeriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Bayanai | |||||
Ƙaramin ɓangare na | Yankunan Najeriya, second-level administrative division (en) da mazaunin mutane | ||||
Ƙasa | Najeriya | ||||
Wuri | |||||
|
Ayyukan da Kananan hukumomin da ke Najeriya ke yi ko suke da damar yi, na nan a bayyane cikin Constitution (kundin tsarin mulki) amma daga cikin irin ayyukan da suke yi:
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ƙananan hukumomin Najeriya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.