Amal Umar: Ƴar Wasar kwaikwayo a cikin Masana'antar Kannywood

Amal Umar (an haifeta a ranar 21 ga watan Octoba, shekarata 1998) a Jihar Katsina, Najeriya ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce a masana'antar fim ta Kannywood.

Ta kuma fito a cikin shirin turanci na Nollywood MTV Shuga Naija tare da sauran taurarin Hausa, kamarsu Rahama Sadau da Yakubu Muhammed.

Amal Umar: Ƴar Wasar kwaikwayo a cikin Masana'antar Kannywood Amal Umar
Amal Umar: Ƴar Wasar kwaikwayo a cikin Masana'antar Kannywood
Rayuwa
Karatu
Makaranta Yusuf Maitama Sule University (en) Fassara
Harsuna Hausa
Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
Amal Umar: Ƴar Wasar kwaikwayo a cikin Masana'antar Kannywood
hoton jaruma amal umar

Kuruciya da Ilimi

An haifi Amal, ranar 21 ga watan Oktoba a shekara ta 1998 a jihar Katsina, Najeriya. Tayi karatun ta na firamare da sakandare a Katsina, sannan ta koma jihar Kano domin yin karatun gaba da sakandare a Jami’ar Yusuf Maitama Sule, Kano.

Sana'a

Amal Umar ta fara wasan kwaikwayo ne a shekara ta 2015, inda ta shiga masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood. Amma kafin ta fito a fim ta fara fitowa cikin bidiyon waƙoƙi tare da mawaƙa kamar Umar M Sherrif, Garzali Miko da sauransu. Ta fara fitowa a fim ɗin Hausa mai suna "Itikam" tun daga nan ta fara samun suna a faɗin ƙasar Hausa. Ayyukanta sun fara haskakawa bayan fitowarta ta farko a cikin jerin matasan Nollywood MTV Shuga.

Manazarta

Tags:

HausaKannywoodKatsina (jiha)NajeriyaNollywoodRahama SadauYakubu Muhammad

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kasashen tsakiyar Asiya lKhalid Al AmeriChika AmalahaISBNRaka'aJerin Sunayen Gwanonin Jihar BauchiAuta MG BoyRomawa na DaYaran AnnabiHauwa Ali DodoHamasKamala HarrisYakin HunaynAlmaraHawan jiniAminu Ibrahim DaurawaHausaKaura NamodaBrazilNijar (ƙasa)Numidia LezoulBidiyoJerin ƙauyuka a jihar KadunaMusulunciAnnabawaUmmi RahabCarles PuigdemontAbdullah ɗan RawahahAzumiSallar NafilaMikiyaShugabanciDubai (birni)SahurTarihin Ƙasar IndiyaIbn Hajar al-AsqalaniFadila MuhammadSadiq Sani SadiqMarinette YetnaNasarawa (Kano)Dauda Kahutu RararaAhmadu BelloMuhammadu DikkoAppleMakahoJanabaMansur Ibrahim SokotoAdabin HausaGwarzoGhaus Bakhsh BizenjoHafsat IdrisSaudiyyaSule LamidoHausawaFika EmirateLaosMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoWikipidiyaAsturaliyaUsman NdongBahar RumPeugeot 205Ali Mustapha MaiduguriDahiru Usman BauchiUmar Farouk AbdulmudallabIndonesiyaMadagaskarSahabbai Mata🡆 More