Hassana Muhammad

Hassana Muhammad (An haife ta ranar 28 ga watan mayu, shekara ta alif 1997).Yar jahar Kaduna ce.

Ta kasance shahararriyar yar wasan kwaikwayo ce a cikin masana`antar kannywood. Ta shahara ne a fim din Hauwa kullu.

Farkon rayuwa da karatu

Hassana ta girma a garin Kaduna. Mahaifinta shine Alhaji Muhammad, sanannen dan kasuwa ne. Ta kammala karatun firamare da sakandare duk a garin Kaduna. daga bisani samu digiri a jami`ar jihar Kaduna

Shahara

Hassana ta samu yin fice ne bayan muhimmiyar rawar da ta taka a cikin fim din Hauwa Kulu wannan fim yasa ta lashe kyautar City People Entertaiment award.

Aikin fim

Ta fara fitowa a fim dintana farko mai suna Mujadala, wand aciki akwai jarumi Umar M. Shareef. Sannan tayi fina-finai da dama ga wasu daga ciki;

  • Mujadala
  • Hauwa Kulu
  • Hafiz
  • Halimatu saadiya
  • Agola. da sauransu..

Iyali

Ta auri ɗan kasuwa kuma mai shirya fina-finai a masana`antar Kannywoood, wato Abubakar Bashir Maishadda

Manazarta

Tags:

Hassana Muhammad Farkon rayuwa da karatuHassana Muhammad ShaharaHassana Muhammad Aikin fimHassana Muhammad IyaliHassana Muhammad ManazartaHassana MuhammadKaduna (jiha)KannywoodKwaikwayo

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Carles PuigdemontJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Taj MahalBukukuwan hausawa da rabe-rabensuGado a MusulunciEbonyiCiwon daji na mahaifaHalfaouine Child of the Terraces (fim)IzalaFulaniKanuriSunayen Annabi MuhammadBBC HausaNigerian Civil ServiceMaulidiHadiza AliyuKayan kidaSojaMadatsar Ruwa ta TigaJamusPakistanMansa MusaDuniyaMajalisar Dokokin Jihar BauchiBOC MadakiHarshen HinduCadiHijiraAsalin jinsiLabaran Ayuba AlhassanAhmadu BelloAskiTurkmenistanAtiku AbubakarJerin Sarakunan Musulmin NajeriyaMasarautar DauraDauramaJalingoAsalin wasar Fulani da BarebariTsuntsuAshiru NagomaSurahMaganiBoukari Laouali ChaibouLagos (jiha)Zayd ibn ThabitYaran AnnabiKarl MarxHadi SirikaBeljikAbubakar ImamMuhammadu TambariAisha NajamuMujaddidiSokotoAbinciJerin kasashenKaruwanci a NajeriyaBande, NijarAbu DawoodJerin ƙauyuka a jihar KebbiSomaliland shillingKisan ƙare dangi na RwandanSahabban AnnabiZomoChizo 1 GermanyAishwarya RaiBudurciAmurkaMasarautun Hausa🡆 More