Harshen Hindu

Harshen Hindu: Kalman Hindu a yaran hindu na nufin ruwa mai yawan gaske wanda ya hada da koramu da kuma teku, an samo kalman ne daga sashen yaran hindu da ake kira da Indo aryan da kuma Sanskrit a yaran hindu ana kiran masu yaran da suna Hindusvan wanda a yaran hausa muke kiran su da suna Yan india harshen yaran hindu yare ne mai zaman kansa , kuma suna da cikakkiyar haruffa da suke rubutu da ita, sai dai cu danya su da yaran larabci tasa yaran sun aro wasu kalmomi daga yaren kuma suma larabci suka wasu kalmomi daga wurinsu misali Muhabbatein (hindu) a yaren hindu na nufin soyayya haka ma Mahabbat (larabci) na nufin soyayya da sauran kalmomi kaman irin su salam,dunya da dai sauransu.

Yaren hindu shine yare na biyu a duniya da kuma yanken asia wanda aka fi yin magana dashi bayan yaran China wato(Mandarin). kuma al`umar yan india sune mutanen da suka fi kowa yawa a duniya bayan al`umar china.sai dai yawancin masu jin yaren yan kasar india ne ba kamar yaran turanci ba da ake samun wasu yan kasa masu jin yaren. harshen hindu yarene da ake san koyo a sassan duniya a dalilin kallan fina-finan kampanin film na Bollywood.yawan cin mutane na san koyan harshen ne dan san jin abunda suke nufi na ma`anoni a fina-finan su wasu kuma domin kasuwanci.

Harshen Hindu
हिन्दी — मानक हिन्दी‎
'Yan asalin magana
harshen asali: 341,000,000 (2019)
harshen asali: 260,123,420 (2001)
second language (en) Fassara: 120,490,000 (2001)
harshen asali: 322,230,097 (2011)
second language (en) Fassara: 274,266,900 (2016)
Baƙaƙen rubutu
Devanagari (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 hi
ISO 639-2 hin
ISO 639-3 hin
Glottolog hind1269
Harshen Hindu
Harshen Hindu
Hindu
Harshen Hindu
yaren Hindu
waƙar gargajiya ta hindu
Harshen Hindu
waɗannan sune baƙaƙen rubutu na harshen Hindi (Hindu Alphabets)
Harshen Hindu
matan Hindu da yara a shekarar 1912

Manazarta

Tags:

BollywoodSanskrit

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

NuhuJerin AddinaiIvory CoastKaduna (jiha)Nura M InuwaFalalan Salatin Annabi SAWAdamMustapha Ado MuhammadƘananan hukumomin NijeriyaAli ibn MusaTarihiDutsen ZumaAminu Ibrahim DaurawaKanjamauAskiDubai (masarauta)Jerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaJerin shugabannin ƙasar NijeriyaSunayen RanakuHukumar Hisba ta Jihar KanoHarshen HinduKajal AggarwalJerin Gwamnonin Jahar SokotoMatan AnnabiRamin ThaboRuwaAttahiru BafarawaPatricia KlesserTatsuniyaDamisaTarihin Gabas Ta TsakiyaFassaraIbrahim ibn Saleh al-HussainiMansura IsahAnnabi IsaGangaEnioluwa AdeoluwaAtiku AbubakarItofiyaGrand PAzontoJerin ƙauyuka a jihar KanoSana'o'in Hausawa na gargajiyaUmaru Musa Yar'aduaTuraiIbrahim ZakzakyWikiSallar Matafiyi (Qasaru)KuɗiWahabiyanciAliyu Ibn Abi ɗalibAdo BayeroMohammed Danjuma GojeTsohon CarthageNahawuSalihu JankiɗiLarabciKabiru GombeYankin AgadezMohamed BazoumRabi'u Musa KwankwasoTarayyar SobiyetAbba el mustaphaNasarawaKos BekkerTarihin Waliyi dan MarinaTutar NijarMasabata KlaasMaƙeraSallar NafilaAnatomyBarewaBilal Ibn RabahaBebejiBenue (jiha)Yammacin AsiyaSunmisola Agbebi🡆 More