Indiyanci

Indiyanci Hindi, हिन्दी, harshe ne da akafi yin amfani da shi a kasar Indiya.

Shine harshe na biyar mafi girma a duniya da masu ji miliyar 182 a kididdigar 1998. Ana amfani da salon rubutu na Devanāgarī Brahmi.Anfi yin nagana, rubutu da gane harshen Indiyanci a Arewacin Indiya da kuma wasu sassa na kasar ya Indiya. A shekarar 1997, wani bincike ya tabbatar da kaso 45% na mutanen Indiya na jin Indiyanci. Ainahin Indiyancin da aka sani shine na Hindustani. Ya dauko kalmomin shi ne daga harshen Dravidiyan na Kudancin Indiya, da kuma harshen Fashiya, Larabci, Turkanci, Turanci da Harshen Fotugal. Harshen Indiyancin Hindustani yaso yazo daya da Harshen Urdu, harshen gudanarwar gwamnati a kasar Fakistan; babban bambancin shine Urdu da haruffan Larabci ake rubuta shi. Urdu da Indiyanci duka suna daukar kansu a matsayin yare daya har zuwa lokacin da aka raba Indiya da Fakistan.

IndiyanciIndiyanci
natural language (en) Fassara, modern language (en) Fassara da common language (en) Fassara
Indiyanci
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Western Hindi (en) Fassara
Suna a harshen gida ہندوستانی da हिन्दुस्तानी
Linguistic typology (en) Fassara subject–object–verb (en) Fassara, syllabic language (en) Fassara da fusional language (en) Fassara
Has grammatical case (en) Fassara obliquus in Hindi (en) Fassara
Has grammatical gender (en) Fassara feminine (en) Fassara da masculine (en) Fassara
Tsarin rubutu Devanagari (en) Fassara, Urdu orthography (en) Fassara, Kaithi (en) Fassara da Informal Roman Urdu (en) Fassara
Language regulatory body (en) Fassara Central Hindi Directorate (en) Fassara
Entry in abbreviations table (en) Fassara H., ਹਿੰ., ہ da ҳ.
Related property (en) Fassara Urdu Lughat ID (en) Fassara
Wuri
ƘasaIndiya
Union territory of India (en) FassaraNational Capital Territory of Delhi (en) Fassara
Megacity (en) FassaraDelhi

Nau'in yare

Hindi da hausa

Harshe

Rubutu

Indiyanci 
waɗannan suna daga cikin baƙaƙin ƙasar Indiya

Hotuna

Maza

Mata

Manazarta

Tags:

Indiyanci Nauin yareIndiyanci HarsheIndiyanci RubutuIndiyanci HotunaIndiyanci ManazartaIndiyanciDuniyaIndiyaLarabciTuranciTurkanciUrdu

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ummu SalamaBayajiddaEileen HurlyGwagwarmayar SenegalIbrahim ibn Saleh al-HussainiJalingoMaryam YahayaIlimiPrincess Aisha MufeedahTekun AtalantaLebanonJoshua DobbsBayanauRuwaHussaini DankoIbn TaymiyyahSa'adu ZungurTekuBukayo SakaAdabin HausaKanuriKacici-kaciciTarken AdabiMaikiKa'idojin rubutun hausaCadiKazaureAbincin HausawaOga AmosRukunnan MusulunciAl-UzzaYankin Arewacin NajeriyaBirtaniyaBankunan NajeriyaAhmadu BelloRanaJapanTantabaraAmina UbaAisha TsamiyaKubra DakoZabarmawaYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Hamza al-MustaphaZamfaraMiguel FerrãoNau'in kiɗaPakistanSallar Idi BabbaTokyo BabilaSani Musa DanjaHukumar Hisba ta Jihar KanoTarihin DauraTatsuniyaAnnabawaMilanoBincikeJami'ar BayeroFalalan Salatin Annabi SAWWakilan Majalisar Tarayyar Najeriya Daga SokotoDauda Kahutu RararaHong Kongbq93sƊariƙar TijjaniyaQQQ (disambiguation)KaruwanciMuhammadu BuhariMagaryaGrand P🡆 More