Mustafa Bala Dawaki

Mustafa Bala Dawaki (An haife shi a shekarata alif 1968) a garin dawakin kudu dake jahar Kano.

Mustafa Bala DawakiMustafa Bala Dawaki
Mustafa Bala Dawaki
Mustafa Bala Dawaki.

Karatu

Dawaki yayi makarantar primary a dawaki daga bisani kuma sai yatafi GSCS dake garin wudil ya kammala a shekarar 1986. Sannan daga nan kuma ya halarci Jami`ar Bayero inda ya sami DEGRINSA na farko a shekarar 1990. yayi Degrinsa na biyu a kasar Ingila har ya karanci bangaren cigaban na`ura wato (Conventry Univer. U.K Msc Software Development). a shekara ta 2003, daga nan kuma ya tsallaka zuwa Dundee Business School Scotland a shekarar 2009 inda yayi (MBA Corporate Finance)

Siyasa

An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a shekarar 2011, a matsayin wanda zai wakilci Dawakin Kudu da Warawa. Ya rike mikami da dama a majalisar wakilai ta tarayyar najeriya.

Nasarori

Mai girma dan majalisar tarayya Mustafa Bala Dawaki, mai wakiltar Dawakin Kudu da Warawa, ya kawowa jama`arsa da yake wakilta gagarumin cigaba.

Manazarta

Tags:

Mustafa Bala Dawaki KaratuMustafa Bala Dawaki SiyasaMustafa Bala Dawaki NasaroriMustafa Bala Dawaki ManazartaMustafa Bala Dawaki

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Enioluwa AdeoluwaAliko DangoteKamaruJerin kasashenJabir Sani Mai-hulaSanusi Ado BayeroHabbatus SaudaBasirZirin GazaKaabaJerin mawakan NajeriyaHassan Sarkin DogaraiKifi'Yancin Jima'iJamhuriyar Dimokuraɗiyyar KwangoMangoliyaJiminAfirka ta YammaJam'iyyar National Party of NigeriaHaruffaAminu KanoHarshen HausaShuaibu KuluAnnabawaJodanDanny AgbeleseKuregeElriesa Theunissen-FourieAbinciLagos (jiha)MutuwaGaisuwaNejaAdamawaBola TinubuTsaftaTarihin Ƙasar IndiyaBarin cikiKano (birni)Magaria (gari)Saudi ArebiyaIndiyaGwamnatin Tarayyar NajeriyaKacici-kaciciAmina WadudKenny AdelekeMadatsar Ruwan ChallawaSudanStanislav TsalykHassan GiggsMuhammad Bello YaboJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaMajalisar Ɗinkin DuniyaSadiq Sani SadiqZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoKatsina (birni)Ahmad Mai DeribeRigar kwan fitilaMuhibbat AbdussalamAl-GhazaliSarkin ZazzauZainab AbdullahiYahudanciMaadhavi LathaHauwa WarakaCarles PuigdemontIyakar Najeriya da NijarƘahoHalima AteteKairoYvonne van Mentz🡆 More