Halima Atete

Halima Yusuf Atete Wacce akafi sani da Halima Atete (An haife ta ne a ranar 26 ga watan Nuwamba a shekara ta alif1988) ƴar asalin jihar Borno ce dake Maiduguri, shaharariyar yar wasan Hausa ce kuma mai tsara finafinai, wanda mafiya yawan fina finanta takan fito ne a fim na Annamimanci ko Kishi.

Halima Atete Halima Atete
Rayuwa
Cikakken suna Halima Atete
Haihuwa Maiduguri, 26 Nuwamba, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da Jarumi

Farkon rayuwa

An haifi Halima Atete a ranar 26 ga watan Nuwanba a shekara ta alib 1988, a garin Maiduguri dake Jihar Borno a Najeriya.

Halima Atete tayi makarantar firamari ta, Maigari Primary School, sanan tatafi makarantar gwabnati ta Yerawa Government Secondary School. Jarumar bata tsaya a iya nan ba ta wuce makarantar gaba sakandare inda ta samo kwalin National Diploma a Shari’a and Civil Law.

Sana'ar Fim

Tauraruwar ta shiga kamfanin shirya Finafinan Hausa dake Kano a Shekara ta 2012, yayin da ta fara shirya Fim dinta na farako mai suna Asalina da uwar gulma. Jarumar ta fito a Finafinai sama da guda Dari da Sittin (160).

Fina-finai

Ga wasu daga cikin finafinan ta;

Suna Shekara
Wata Hudu ND
Yaudarar Zuciya ND
Asalina (My Origin) 2012
Kona Gari 2012
Dakin Amarya 2013
Matar Jami’a 2013
Wata Rayuwa 2013
Ashabu Kahfi 2014
Ba’asi 2014
Bikin Yar Gata 2014
Maidalilin Aure 2014
Soyayya Da Shakuwa 2014
Alkalin Kauye 2015
Bani Bake 2015
Kurman Kallo 2015
Uwar Gulma (Mother of Gossip) 2015
Mu’amalat 2016
Igiyar Zato 2016

Bayan Fage

Tana da ra'ayin cewa ba ta taɓa kwanciya da furodusa don a bata role ɗin da zata fito a fim ba.

Kyaututtuka

Shekara Award Category Sakamako
2013 City People Entertainment Awards Best New Actress Lashewa
2014 City People Entertainment Awards Best Supporting Actress Lashewa
2017 African Voice Best Actress Ayyanawa
2017 City People Entertainment Awards Best Actress Lashewa
2018 City People Entertainment Awards Kannywood Face Lashewa

Duba kuma

  • List of Nigerian actors
  • List of Nigerian film producers
  • List of Kannywood actors

Manazarta

Tags:

Halima Atete Farkon rayuwaHalima Atete Sanaar FimHalima Atete Bayan FageHalima Atete KyaututtukaHalima Atete Duba kumaHalima Atete ManazartaHalima AteteBornoHausawaMaiduguri

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

TatsuniyaSojaDubai (masarauta)Maadhavi LathaGobirMadridIndonesiyaKatsinaSufuriWaƙoƙi CossackIstanbulKaruwanciFaransaGaruwaAdamNaziru M AhmadSule LamidoMaganiAntatikaUrduShayiZakiFuntuaBlaise PascalSankaran NonoAttahiru BafarawaMaɗigoFalsafaJanabaSaratu GidadoMax AirNasarawaKifiAshiru NagomaKhalid Al AmeriDauda Kahutu RararaAngolaSautiGrand PTaimamaFulaniHarsunan NajeriyaKhulafa'hur-RashidunSanusi Lamido SanusiGirka (ƙasa)GabonGadar kogin NigerSaudiyyaLarabawaRubutaccen adabiMalumfashiZubar da cikiKebbiKarthika Deepam (Telugu TV series)MaitatsineMaryam Jibrin GidadoJerin shugabannin ƙasar NijeriyaNafisat AbdullahiAndyIndustrial Revolution1991Bilkisu ShemaZubePlateau (jiha)Yaƙin BadarSaratu Mahmud Aliyu ShinkafiLittattafan HausaJerin jihohi a NijeriyaMasallacin AnnabiHicham MesbahiMercy ChinwoAmal Umar🡆 More