Ajami (عجمى), tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci.
Wannan rubutun ya samo asali ne daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo ƙasar Hausa a ƙarni na shida miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar ƙwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwayen baƙaƙe irin su "gy" da "ts", sai kowanne marubuci ya zamo ya na amfani da tasa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami yake da wuyar ganewa har ma ake yi ma sa kirari da "gagara-mai-shi".
Ajami | |
---|---|
Type | |
Parent systems |
|
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ajami, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.