Kufa da Ajami (الْكُوفَة al-Kūfah), Birni ne a kasar Iraqi, kimanin kilomita 170 kuda da birnin Bagadaza, kuma tana kilomita 10 arewa maso gabashin garin Najaf.
A yanzu, Kufa da Najaf an hadasu a matsayin birni daya.
Kufa | ||||
---|---|---|---|---|
الكوفة (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Irak | |||
Governorate of Iraq (en) | Najaf Governorate (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 171,305 (2018) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 30 m |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kufa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.