Sufiyya

Sufiyya, Suffanci, ko Taṣawwuf (larabci|الْتَّصَوُّف; sunan mabiyi: larabci|صُوفِيّ}} ṣūfiyy / ṣūfī, ko مُتَصَوِّف mutaṣawwif), ana fassara ta amatsayin Gudun Duniya a Musulunci, Wanda ya tattaru akan bin al'ada da rukunai wanda yafara tun farkon tarihin muslunci, masu bin Suffanci su ake kira da Sufaye ko Sufi : larabci|صُوفِيَّة ṣūfiyyah; ko صُوفِيُّون}} ṣūfiyyūn; da مُتَصَوُّفََة mutaṣawwifah; مُتَصَوُّفُون mutaṣawwifūn).

Sufiyya
Sufiyya
Mai kafa gindi Muhammad
Classification
Sunan asali الْتَّصَوُّف
Practiced by Musulmi da ummah (en) Fassara
Sufiyya
Caliphate Nasiru Kabara

Ana ganin suffanci ne aka fara samu acikin nau'ukan karkasuwan mabiya addinin musulunci a Duniya, Wanda ake ganin kalmar ana amfani da ita ne wajen 'yan dariku na tijjaniyya ko kuma na kadiriyya, wasu nace wa Wanda kaji ana mai lakabi da wannan kalmar mutum ne Wanda ya ma Duniya kaura (ZUHUDU) ya fiskanci Hanyar tsira Kadai.

A tarihi akwai sufaye da dama acikin dariku daban-daban, ko "Umurni" – Wanda wani babban shehi ya jagoranta da ake kira da wali wanda kebin irin koyarwar magabatansa har zuwa ga Manzon Allah Muhammad SAW. kuma sufaye kan taru dan (majalisi) ko wuraren taron da ake kira da zawiyya. Suna kokarin yin ihsani (inganta ibadah), kamar yadda hadisi ya nuna: "Ihsani shine ka bauta wa Allah kamar kana ganinsa; in baka ganin sa, tabbas Yana ganinka." Sufaye naganin Manzon Allah (Muhammad) amatsayin al-Insān al-Kāmil, wato wani dan'adam da baya laifi mai tattare da dabi'u daga Ubangiji, kuma shine abin koyi Shugaba na asali.

Nassoshi

Tags:

Musulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Elon MuskSokoto (birni)MoroccoRand na Afirka ta KuduISa AyagiMasarautar KanoBet9jaMutanen FurMayorkaTarihin Annabawa da SarakunaSani AbachaKanunfariNazifi AsnanicWikipediaBola TinubuFelix A. ObuahDageFikaMaryam A babaMishary bin Rashid AlafasyHadarin Jirgin sama na KanoBernette BeyersAbuja2020Rogo (ƙaramar hukuma)Tanya AguiñigaAlbani ZariaDJ ABGobirJerin ƙauyuka a jihar KadunaSani Yahaya JingirMackenzie James HuntMansur Ibrahim SokotoMaryam HiyanaKungiyar AsiriAliyu AkiluGandun DajiAdolf HitlerSafiya MusaJodanKimiyyaUba SaniBBC HausaCristiano RonaldoSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeNasir Ahmad el-RufaiSenegalShanonoTarihiElvira WoodAsturaliyaKabiru NakwangoRiniShukaWutaFarisBOC MadakiAbubakar AuduGumelBilkisuSumailaJanabaMinnaMuhammadu BelloGo, Dog. Go! (zane mai ban dariya)Jerin mawakan NajeriyaJimaJakiKamaruJerin Sunayen Gwamnonin Jihar Jigawa🡆 More