Ƙaramar Hukuma Rogo: Ƙaramar hukuma a Najeriya

Rogo karamar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya .

Hedkwatarta tana cikin garin Rogo.

Ƙaramar Hukuma Rogo: Ƙaramar hukuma a NajeriyaRogo

Wuri
 11°34′00″N 7°50′00″E / 11.5667°N 7.8333°E / 11.5667; 7.8333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 802 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tana da yanki na 802 kilomita 2 da yawan jama'a 227,742 (ƙidayar 2006) kuma tana iyaka da Kananan Hukumomin Karaye da Kiru daga Gabas, ƙaramar hukumar Makarfi a Jihar Kaduna daga Kudu, Kananan Hukumomin Danja da Kafur a Jihar Katsina daga Yamma da Arewa. Karamar Hukumar Rogo tana da Unguwannin siyasa guda 10, wadanda suka hada da: Beli, Falgore, Fulatan, Gwangwan, Jajaye, Rogo-Ruma, Rogo-Sabon-Gari, Ruwan Bago, Zarewa da Ward Zoza. Lambar gidan waya na yankin ita ce 704.

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Kano (jiha)NajeriyaƘananan hukumomin Najeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

KazaureKubra DakoUwar Gulma (littafi)SabuluDaular Musulunci ta IraƙiJam'iHadisiRukunnan MusulunciAnnabiMuhammadu BuhariOga AmosIndiyaAliyu Ibn Abi ɗalibKoriya ta ArewaHamisu BreakerAbdullahi Abubakar GumelKairoAbida MuhammadGambo SawabaDandalin Sada ZumuntaMuhammad Bello YaboIzalaTAJBankLaberiyaMohammed Danjuma GojeIbrahim ibn Saleh al-HussainiCiwon Daji Na BakaPrincess Aisha MufeedahAli KhameneiDubai (masarauta)RagoTantabaraFalasdinuTsakaZamantakewar IyaliJa'afar Mahmud AdamSani Musa DanjaYammacin AsiyaDabarun koyarwa2008MusbahuCiwon nonoGawasaHaruffaChristopher ColumbusJafar ibn MuhammadOsama bin LadenTarihin KanoSurahJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoBBC HausaNondumiso ShangaseSalatul FatihFarisAli NuhuBayanauMacijiNijar (ƙasa)kasuwancin yanar gizoAikin HajjiKaduna (jiha)Khabirat KafidipeAnnabi SulaimanAnnabi MusaGaisuwaMaliAzareKabewaJerin shugabannin ƙasar NijeriyaDavid BiraschiBabban 'yanciMusa DankwairoAbba el mustaphaCiwon sanyiNonoAbincin HausawaCartier Diarra🡆 More