Ɓagwai: Karamar hukuma a Najeriya

Ɓagwai ƙaramar hukuma ce dake a jihar Kano, Najeriya.

Hedkwatarta tana a cikin garin Ɓagwai.

Ɓagwai: Tarihi, Yanki da alƙaluma, MazabuƁagwai
Ɓagwai: Tarihi, Yanki da alƙaluma, Mazabu

Wuri
 12°09′28″N 8°08′09″E / 12.1578°N 8.1358°E / 12.1578; 8.1358
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 405 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Ɓagwai: Tarihi, Yanki da alƙaluma, Mazabu
Watari Dam

Tarihi

Tarihin garin Bagwai yana da tsayi Kuma Yana dauke da abun al'ajabi acikinsa

Yanki da alƙaluma

Tana da yanki 405 km2 kuma tana da yawan jama'a 2 a cikin lissafin ƙidayar 2006. Babban madatsar ruwa ta uku mafi girma a jihar Kano yana cikin Bagwai. Lambar gidan waya na yankin ita ce 701.

Ɓagwai: Tarihi, Yanki da alƙaluma, Mazabu 
kofar garin Bagwai
Ɓagwai: Tarihi, Yanki da alƙaluma, Mazabu 
Sakatariyar karamar hukumar Bagwai
Ɓagwai: Tarihi, Yanki da alƙaluma, Mazabu 
Masallacin Bagwai

Mazabu

Akwai unguwanni goma a karamar hukumar Bagwai:

  • Bagwai
  • Ɗangaɗa
  • Gadanya
  • Gogori
  • Kiyawa
  • Kwajale
  • Rimin Dako
  • Romo
  • Sare-Sare
  • Wuro Ɓagga

Hotuna

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Ɓagwai TarihiƁagwai Yanki da alƙalumaƁagwai MazabuƁagwai HotunaƁagwai ManazartaƁagwaiKano (jiha)NajeriyaƘananan hukumomin Najeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

OdumejeKwaryaHarshen JapanƘur'aniyyaKelly MadsenKayan miyaBaikoGombe (jiha)babban shafiFati AbubakarBincikeAlassane OuattaraCarles PuigdemontFalasdinuSan MarinoGafiyaVietnamKambodiyaJordanAmina UbaBagaruwaImam Malik Ibn AnasAkwa IbomBenue (jiha)HausaUsman Musa ShugabaLaide BakareAl-BakaraƘaranbauEbrahim RaisiYakubu GowonGeronay WhitebooiKwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Anambra, ObosiLagos (birni)Mohamed AboussalamFinlandMuhammad ibn al-UthaymeenKhalid Al AmeriNew DelhiHadiza MuhammadGhanaTuranciMette Kynne FrandsenSadiya Umar FarouqAnnabawaAdo BayeroEdith MolikoeSallolin NafilaPrincess Aisha MufeedahAmurka ta ArewaFalalan Salatin Annabi SAWKofi AnnanSunayen Annabi MuhammadKwalejin Fasahar Lafiya, ta NingiMaguzawaDutsen ZumaDelta (jiha)Aminu S BonoNajeriyaMatsayin RayuwaBabagana Umara ZulumLittafiYaren TyapErnest ShonekanYusuf Maitama SuleMuhammadu DikkoSanusi Lamido SanusiDokiAmurka ta Kudu🡆 More