Khartoum (lafazi: /khartum/; da Larabci: الخرطوم) birni ne, da ke a ƙasar Sudan.
Ita ce babban birnin Sudan. Khartoum tana da yawan jama'a 5,185,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Khartoum a shekara ta 1821.
Khartoum | |||||
---|---|---|---|---|---|
الخرطوم (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Sudan | ||||
State of Sudan (en) | Khartoum (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,345,000 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 178.17 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 30,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nil, White Nile (en) da Blue Nile (en) | ||||
Altitude (en) | 382 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani | Siege of Khartoum (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+02:00 (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Khartoum, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.