Zainab Ahmed: Dan siyasar Najeriya, karamin ministan kasafin kudi da tsare-tsare na kasa daga 2015

Zainab Shamsuna Ahmed lafazin magana CON (an haife ta a ranar 16 ga watan Yuni, shekara ta alif dubu daya da ɗari tara da sittin 1960).

ta kasance accountant din Najeriya ne, wacce ta yi ministan kudi, kasafin kuɗi da tsare-tsare na ƙasa tun daga shekarar 2019 zuwa shekarar 2023. Ta taba rike mukamin ministar kudi daga shekarar 2018 zuwa shekarar 2019. A lokacin shekarar 2019, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo ma’aikatun biyu a karkashinta a matsayin ministar tattalin arziki.[ana buƙatar hujja]

Zainab Ahmed: Rayuwar farko da ilimi, Aikin Siyasa, Sauran ayyukan Zainab Ahmed
Zainab Ahmed: Rayuwar farko da ilimi, Aikin Siyasa, Sauran ayyukan
Ministan Albarkatun kasa

21 ga Augusta, 2019 - 29 Mayu 2023
Ministan Albarkatun kasa

14 Satumba 2018 - 21 ga Augusta, 2019
Kemi Adeosun
Minister of State for Budget and National Planning (en) Fassara

11 Nuwamba, 2015 - 19 Satumba 2018
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 16 ga Yuni, 1960 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Kaduna
Abuja
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Olabisi Onabanjo
Matakin karatu Digiri a kimiyya
Master of Business Administration (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da accountant (en) Fassara
Wurin aiki Kaduna da Abuja
Employers Jihar Kaduna
NITEL
Federal Government of Nigeria (en) Fassara
Mamba Association of National Accountants of Nigeria (en) Fassara
Nigerian Institute of Management (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Zainab Ahmed: Rayuwar farko da ilimi, Aikin Siyasa, Sauran ayyukan
Zainab Ahmed tare da Adebola Williams - Dandalin Tattalin Arzikin Duniya 2023
Zainab Ahmed: Rayuwar farko da ilimi, Aikin Siyasa, Sauran ayyukan

Accountant ce a sana'an ce tayi digirin farko a fannin lissafi a ABU Zaria sannan kuma ta yi digiri na biyu a fannin kasuwanci (MBA), Ahmed Zainab an nada ta a matsayin ministan kudi bayan murabus din tsohuwar ministar kudi Kemi Adeosun a ranar 14 ga watan Satumba, shekarar 2018. A shekarar 2015 ne shugaba Buhari ya nada ta a matsayin karamar ministar kasafi da tsare-tsare ta kasa.

Rayuwar farko da ilimi

An haifi Ahmed Zainab a jihar Kaduna . Ta yi karatun sakandare a Kwalejin Queen Amina da ke Kaduna, sannan ta ci gaba da karatun A'Level a Zariya. Ta samu digiri na farko a fannin Accounting a Jami’ar Ahmadu Bello a shekarar 1981, inda daga nan ta wuce Jami’ar Olabisi Onabanjo don yin MBA.

Ahmed Zainab ta samu MBA a watan Agusta shekarar 2004 daga Jami'ar Jihar Ogun, Ago Iwoye; yayin da ta samu BSc Accounting (1981) daga Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zariya; IJMB 'A' Levels (1979) daga SBS/ABU Zaria; da WASC 'O' Level a shekarar (1977) daga Queen Amina College Kaduna.[ana buƙatar hujja]

Aikin Siyasa

Ahmed Zainab ita ce ministan kudi, kasafin kudi da tsare-tsare na kasa na Tarayyar Najeriya. Aikin da ya sa ta zama minista mafi tasiri a ƙasar. A wannan matsayi, tana neman bunkasa kudaden shiga na gwamnati, tare da shirye-shiryen kara yawan harajin da aka kara da ita tare da tauye bashin jama'a wanda a yanzu an kiyasta fiye da dala biliyan 80.[ana buƙatar hujja]

Ahmed Zainab ta kasance tsohuwar sakataren zartarwa na kasa kuma coordinator kungiyar fayyace masana'antu ta Najeriya (NEITI). Ta kuma kasance memba a kwamitin NEITI guda biyu na ƙarshe, wanda tayi aiki a NEITI da na duniya EITI.[ana buƙatar hujja]

Bayan kammala karatunta, Ahmed Zainab ta samu aiki a shekarar 1982 a matsayin Accountant II a babban asusu na ma’aikatar kudi ta jihar Kaduna, sannan aka kara mata girma zuwa Accountant I a watan Maris shekarar 1984, amma a shekarar 1985 ta yi murabus ta koma NITEL. Tun da farko ta yi hidimar matasa ta kasa a jihar Kaduna a shekarar 1981 zuwa shekarar 1982 inda aka tura ta aikin farko zuwa Messrs. Egunjobi Suleiman & Co. Chartered Accountants, kuma ta yi aiki a matsayin mai horas da Audit.[ana buƙatar hujja]

Ahmed Zainab ta yi wa al’ummar Najeriya aiki a manyan mukamai daban-daban, ciki har da matsayin manajan darakta na kamfanin saka jari na jihar Kaduna, da kuma babban jami’ar kudi na kamfanin sadarwa ta wayar salula ta Najeriya. An sake nada Zainab kuma aka rantsar da ita a matsayin ministar kudi a ranar 21 ga watan Agusta, shekarar 2019 daga shugaban kasa

Sauran ayyukan

  • Africa Development Bank (AfDB), tsohon memba na kwamitin gwamnoni (tun 2018)
  • Bankin ECOWAS don Zuba Jari da Ci Gaba (EBID), Tsohon Mamba na Hukumar Gwamnoni (tun a shekarar 2018)
  • Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF), tsohon memba na kwamitin gwamnoni (tun a shekarar 2018)
  • Islamic Development Bank, Tsohon Shugaban Hukumar Gwamnoni (tun a shekarar 2018)
  • world Bank, Tsohon Jami'in Hukumar Gwamnoni (tun a shekarar 2018)

Kyauta

A watan Oktoban shekarar 2022, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba ta lambar girma ta kasa ta Najeriya mai suna Command of the Order of the Niger (CON).

Duba kuma

Manazarta

Template:Finance Ministers of Nigeria

Tags:

Zainab Ahmed Rayuwar farko da ilimiZainab Ahmed Aikin SiyasaZainab Ahmed Sauran ayyukanZainab Ahmed KyautaZainab Ahmed Duba kumaZainab Ahmed ManazartaZainab AhmedKuɗiMuhammadu BuhariNajeriyaWikipedia:Citation needed

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Farillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaMasarautar KebbiGaɓoɓin FuruciKwara (jiha)Ƙungiya Mai GinawaAbdulsalami AbubakarHalima Kyari JodaOmar al-MukhtarKalaman soyayyaOmkar Prasad BaidyaShruti HaasanBello Muhammad BelloAbin da ke daɗiCiwon farjiHajara UsmanTanimu AkawuYakubu GowonKalmaBabban shafiAliko DangoteLuka ModrićKimiyyaTana AdelanaDokaƘaranbauAbdulwahab AbdullahHarsunan NajeriyaNuhuKannywoodKasuwancin yanar gizoKashim ShettimaGarafuniFahad bin Abdullah Al SaudJanine DuvitskiMichael JacksonRundunonin Sojin NajeriyaAuren HausawaCadiTunaniTambaHauwa'uRFI HausaAjamiMikiyaJerin sunayen Allah a MusulunciTarihin AmurkaHadiza MuhammadAbujaSaudi ArebiyaWayar hannuMaitatsineKhomeiniHarshen Karai-KaraiYolaIdriss DébyAsiyaAkwa IbomSalman KhanGoroBaburaEmilio SosaJerin Gwamnonin Jahar SokotoGaurakaLarabawaAnnabi YusufChack'n PopAli KhameneiZazzau🡆 More