Ernest Shonekan ɗan siyasan Nijeriya ne.
An haife shi a shekarar 1936 a Lagos, Kudancin Najeriya (a yau jihar Lagos). Ernest Shonekan shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Augusta shekara ta 1993 zuwa watan Disamba 1993 (bayan Ibrahim Babangida - kafin Sani Abacha. Kuma ya mutu a ranar 11 ga watan Janairu shekara ta 2022.
Ernest Shonekan | |||
---|---|---|---|
26 ga Augusta, 1993 - 17 Nuwamba, 1993 ← Ibrahim Babangida - Sani Abacha → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Lagos, 9 Mayu 1936 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | Lagos, 11 ga Janairu, 2022 | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Margaret Shonekan | ||
Karatu | |||
Makaranta | Makarantar Kasuwanci ta Harvard. Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos University of London (en) Jami'ar Harvard Igbobi College (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Addini | Kiristanci |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ernest Shonekan, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.